Labaran ranar Alhamis 1-10-2020
Alhamis, 1 Oktoba, 2020
Labaran ranar Alhamis 1-10-2020


Rashin nada sabon Sarki ya jefa Zariya cikin dar-dar da tashin hankali.
Fyade: Kotu ta kori soja daga aiki, ta yanke masa hukuncin shekaru 5 a gidan yari.
Gwamnatin Yobe ta sanar da ranan komawa makaranta.
Takardar dokar sayar da NNPC ta wuce matakin farko a majalisar dattawa.
Da duminsa: Shugaban jam'iyyar SDP na ƙasa ya yi murabus daga harkokin siyasa.


Bashir Nura Alkali Ya Zama Babban Sakataren Ma’aikatar Harkokin Jinkai.
Gwamna Buni Ya Rantsar Da Mai Shari’a Gumna Kaigama Babban Jojin Yobe.
Shekara 60 Da ’Yancin Kai: Nijeriya Za Ta Dauwama Dunkulalliyar Kasa – Gawuna.
Sarkin Zazzau: Masu Zabar Sarki Sun Sake Fara Zabe Daga Farko.
Majalisar Wakilai Ta Janye Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa.
Gwamnatin Tarayya Ta Janye Hana Kamfanin Jirgin Emirate Jigila.
Dan Wasan Nijeriya Ekong Ya Koma Watford.
Mutum 10 Sun Kamu Da Cutar Korona A Firimiyar Ingila.
Buhari Zai Gabatar Wa Majalisa Kasafin 2021.
Za A Bude Makarantun Jihar Katsina Makon Gobe.
An Samu Tangardar Fara Shirin Dakar Ma’aikata 774,000.
Wane Ne Hon. Mal Samaila Suleiman (Dujiman Zazzau)?
Yadda Mawaki Aminu Ala Ya Samu Digirin Girmamawa A Fagen Waka.


Wa Ya Karkatar Da Naira 2.67B Na Ciyar Da ‘Yan Makaranta?
Najeriya Ta Cika Shekaru 60 Da Samun 'Yancin Kai.

MDD na neman Dala biliyan 15 na yaki da corona.
Faransa za ta taimaka wa Najeriya a fannin kimiya.
Sarauniyar Ingila ta yi wa Najeriya barkar cika shekaru 60.
'Yan awaren Ghana sun kai hari tare da kona motaci a tasha.