Alhamis, 1 Agusta, 2019

Leadership A Yau
- Yakamata A Dinga Biyan ’Yan Wasa Mata Yadda Ake Biyan Super Eagles.
- Kamfanin Air Peace Ne Kan Gaba Wajen Jigilar Matafiya A 2018 – NCAA.
- Akwai Bukatar Kafa Mahukuntan Hukumar Sayar Da Hannun Jari Ta Kasa – Ambrose.
- Dalilin Da Ya Sa ’Yan N-Power 500 A Zamfara Ajiye Aikinsu.
- Tan Miliyan 55.85 Na Ma’adanai Aka Samar A 2018 – NBS.
- Discos Ya Gaza Kan Rikita-Rikitar Naira Biliyan 326 – NBET.
- An Yaba Wa CBN Kan Tallafin Shigo Da Yadi Nijeriya.
- A Shirye Fulani Su Ke Su Kafa Sabon Tsibirinsu A Duniya – Bayare.
- Ya Dace A Kara Yin Shawarwari Tsakanin Sin Da Amurka Bisa Adalci Da Girmama Juna.
- An Bankado Mai Juna-biyu A Sahun Farko Na Maniyyatan Jigawa.
- Tsaro: Zan Saka Kyamarori A Manyan Hanyoyi – Buhari.
- Wani Direba Ya Dawo Da Naira Dubu 888 Da Aka Bari A Motarsa.
- Ebola Ta Kashe Mutum Dubu Biyu A Congo Bayan Shekara Guda Da Sake Barkewar Cutar.
- Cutar Kyanda Ta Kashe Yara 100 A Arewa Maso Gabashin Nijeriya.
- APC Ta Kammala Ba Da Shaidu A Kotun Kararrakin Zaben Gwamnan Binuwe.
- Hajjin 2019: NAHCON Ta Kammala Jigilar Maniyyata 32, 402 Zuwa Kasa Mai Tsarki.
Voa Hausa
- Gwamnonin Kudu Maso Gabas Sun Jaddada Aniyar Inganta Tsaro a Yankin.
- An Cika Shekaru 400 Da Isar Jirgin Bayi Amurka Daga Afirka.
Aminiya
- Boko Haram: Sama da mutum dubu 27 aka kashe a shekara 10.