Labaran ranar Alhamis 10- 10- 2019
Alhamis, 10 Oktoba, 2019
Labaran ranar Alhamis 10- 10- 2019

Leadership A Yau

 • Gwamna Badaru Ya Amince Da Sakin Miliyan N395 Don Asibitin Birnin Kudu.
 • Za A Fara kera Motoci A Nijeriya, Cewar Hukumar NADDC.
 • Jami’an Hukumar Kwastom Sun Yi Korafi Kan Rashin Samun Alawus.
 • Majalisa Ta Bukaci Buhari Ya Shiga Lamarin Gyaran Filin Jirgin Saman Enugu.
 • Sakataren APC: MB Mustapha Ne Amsa Ga Jam’iyya.
 • Cibiyoyin Karbar Koke-koken Fyade A Jihar Kaduna Sun Karbi 662.
 • Lawan Ga Ma’aikatu: Ku Kare Kasafin Kudinku Kafin Karshen Oktoba.
 • Gwamnatin Tarayya Ta Gayyaci Gwamna Ganduje Aikin Shirin Tsaftace Najeriya.
 • Kasafin Kudin 2020: Har Yanzu PDP Na Cikin Dimuwa – Kwamitin PSC.
 • Akwai Bukatar Gwamnatin Tarayya Ta Saukaka Wa Masana’antu Zuba Jari – Farfesa Salami.
 • Akwai Bukatar Gwamnatin Tarayya Ta Saukaka Wa Masana’antu Zuba Jari – Farfesa Salami.
 • Gwamnatin Tarayya Za Ta Karbo Haraji Daga Mutane Milayan 45 – FIRS.
 • An Tura Kashi 59.7 Ga Matakan Gwamnati Uku, Cewar RMAFC.
 • Makiyaya Sun Damke Mai Garkuwa Da Mutane A Jihar Ondo.

 

Voa Hausa

 • Mun Samu Nasara A Yaki Da 'Yan Ta'adda - Air Marshal Sadique.
 • An Kara Kudin Wutar Lantarki Da Kashi 320 A Zimbabwe.

 

Legit.ng

 • Ba lafiya: Yan bindiga sun sake kai hari wata makarantar Kaduna, sun sace shugaban makarantar.
 • Rundunar sojin Najeriya ta cafke babban direban Boko Haram.
 • Jami'ar jihar Legas ta kafa kwamitin bincike akan malamai masu lalata da dalibai.
 • Lakcaran da aka kora a ABU akan lalata da dalibai ya samu sabon aiki a jami'ar KASU dake Kaduna.
 • Hukumar LIRS ta yi sulhu da Jay Jay Okocha a wajen kotu - Inji Lauya.
 • Masu gakuwa da mutane na gab da fara bi gida-gida don sace mutane – Majalisa ta koka.
 • Sanatoci sun fara yunkurin kashe Jam’iyyun siyasar da ba su tabuka komai a zabe.
 • Tattalin arziki: Najeriya, Afrika ta Kudu da Angola sun gaza a 2019 - Bankin Duniya.
 • GITEX: 'Dan Najeriya ya zama zakara a gasar sabbin kirkire-kirkiren fasahar sadarwa.