Labaran Ranar Alhamis-14-11-2019
Alhamis, 14 Nuwamba, 2019
Labaran Ranar Alhamis-14-11-2019

Leadership A Yau

 • Majalisar Wakilai Ta Bukaci Kwastom Ta Dakatar Da Haramta Mai A Iyaka.
 • Jami’an NNPC Na Hada Baki Da Masu Satar Mai – Majalisar Dattawa.
 • Kotu Ta Hana ’Yan Sanda Sake Kama Attajiri ASD Da Alkalin Kotu.
 • Yadda Taron Zagayen Maulidi Ya Gudana A Unguwar Idi Yaraba Legas.
 • Gwamnatin Bauchi Ta Rattaba Hannu Da Mad Air Don Jigilar Matafiya.
 • Majalisar Matsakaitan Masana’antu Ta Gudanar Da Taro Karo Na Biyar A Katsina.
 • Mu Na Zaune Lafiya Da Mabiyanmu A Unguwar Idiyaruba A Legas – Galadima.
 • Garuruwan Iyakokin Nijeriya Sun Fara Fuskantar Matsalar Mai.

 

Aminiya

 • Kwana 3 kafin Zabe: Majalisa ta amince a bai wa Kogi Naira Biliyan 10.69.

 

Legit.ng

 • Gwamnati za ta kulle wuraren bauta a jihar Legas saboda suna damun mutane da hayaniya.
 • Tashin hankali: Birai sun afka wani kauye suna duka da kashe mutane haka siddan.
 • Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya na shirin diban ma’aikatan noma 75,000.

 

Premium Times Hausa

 • TSOMOMUWA: ‘Oshiomhole ya sauka kawai’ – Inji Kungiyar gwamnonin APC.
 • Yadda Najeriya za ta gyara titinan da suka lalace –Minista.
 • Kotu ta yanke wa matan da ta sace atamfa hukuncin share harabar kotu na tsawon makonni biyu.
 • An gano yaron da aka sace a cikin 2014 a Kano a jihar Anambra –’Yan sanda.

 

Von.gov.ng

 • Majalisar Dattawan Najeriya Ta Bukaci Kafa Kudurin Hakar Zinari Domin Samun Kudaden Shiga.
 • Majalisar Wakilai Tayi Kira Da A Sake Duba Haramcin Samar Da Mai A Kan Iyaka.

 

Muryar Duniya:

 • Manyan kasashen Larabarawa sun amince shiga gasan kwallon kafa a yankin.
 • 'Yar Majalisar Dattijai Ta Sanar Da Hawa Shugabancin Bolivia.

 

dw.com/ha:

 • Afirka ta Kudu: Yajin aikin ma'aikatan jirgi.
 • Najeriya: Kisa ga masu kalaman batanci.

 

VOA:

 • Kasashen Nijer Da Benin Za Su Gana Da Najeriya Akan Sake bude Iyakokinta.
 • An Kubutar Da Matar Da Aka Kulle A Daki Kusan Shekaru Biyu A Rigasa.