Labaran ranar Alhamis 15-8- 2019
Alhamis, 15 Agusta, 2019
Labaran ranar Alhamis 15-8- 2019

Premium Times Hausa

  • KATSINA: Na damu matuka da zamanku a nan – Ziyarar Buhari Sansanonin ‘Yan gudun Hijira.
  • RAHOTON MUSAMMAN: Yadda Sojoji suka kashe Ƴan sanda uku da gangar suka saki Hamisu.

 

Voa Hausa

  • Ruwan Sama Ya Rusa Gidaje Kimanin 118 A Jihar Borno.
  • Rijiyar Kolmani Na Kan Gaba A Aikin Gano Mai A Arewacin Najeriya.

 

BBC Hausa

  • An kama dan sandan da ya ce 'zai kai wa sojoji hari'.
  • Ibrahim Zakzaky ya so bijirewa a Indiya – Gwamnatin Najeriya.
  • Yadda ziyarar Shugaban Guinea ta hada Ganduje da Sarki Sanusi.
  • An kama matar da ta kulle yaro a kejin kare.

 

Aminiya

  • Matar da ta kulle yaro a cikin akurkin kare ta shiga hannu.