Labaran Ranar Alhamis-17-10-2019
Alhamis, 17 Oktoba, 2019
Labaran Ranar Alhamis-17-10-2019

Leadership a yau

 • Gwamnan Bauchi Ya Sauya Wa Kwamishinoni Hudu Wuraren Aiki.
 • Za A Datse Albashin ’Yan Siyasa Don Biyan Sabon Albashi.
 • Yadda Gidauniyar Badamasi Burji Ta Dauki Nauyin Karatun Dalibai 4,000 Rigis!.
 • Gwamna Bello Ya Ware Biliyoyin Kudi Domin Yin Aikin Titina A Neja.
 • An Kara Harajin Vat Ne Don Inganta Muhimman Abubuwa Uku – Buhari.
 • Kungiyar Cigaban Matasan Arewacin Nijeriya Mazauna Legas Ta Gudana Da Taron Addu’o’i.
 • Kamfanin Sadarwa Ya Nemi CBN Kan Biyan Shi Tarar Dala Miliyan 285.
 • Matatun Man Fetur Shida Za Su Fara Aiki – Gwamnatin Nijeriya.
 • Haramta Shinkafar Waje: “Yakamata Gwamnati Ta Bada Karfin Hana Shigo Da Kwayoyi”      
 • Samun Mai A Bauchi Zai Bunkasa Tattalin Arzikin Nijeriya – Gwamnatin Bauchi

 

Legit.ng

 • Shugabannin Igbo sun nemi a hukunta wadanda suka sace yara 9 a Kano.
 • Yan Najeriya na farin ciki da rufe iyakar kasar – Buhari.
 • Shugaba Buhari ya yi martani akan gobarar Onitsha.
 • Aisha Buhari za ta ginawa Kungiyar AFLPM katafaren ofis a Abuja.
 • 'Yan asalin jihar Filato sun cacaki Gwamna Lalong saboda ya nada bahaushe mukami.
 • Kano 9: Ku fita ku bar jihar Kano, Sarkin Bichi ya gargadi 'yan Kudu da suke zaune a Kano da mummunar niyya.

 

Von.gov.ng

 • Gwamnatin Najeriya Da Kungiyar Kwadago Sun Koma Zauren Tattaunawa Ranar Laraba.
 • Majalisar Dattawan Najeriya Zata Bada Goyin Bayan Bangaren Kimiya Da Fasaha.
 • Shugaba Buhari Ya Jajenta Wa Wadanda Bala’ in Ambaliyar Ruwa Ya Farma.

 

Muryar Duniya

 • Najeriya na neman dala biliyan 62 daga manyan kamfanonin hakar mai.
 • Amurka ta aike da tawagar ganawa da Erdogan kan Kurdawa.
 • Guinea ta gurfanar da Jagororin adawa 8 gaban Kotu kan zanga-zanga.
 • Tsadar rayuwa a Zimbabwe ta tilastawa ma'aikata zaman gida.

 

dw.com/ha

 • Jamhuriyar Nijar: Shirye-shiryen zabe.