Labaran Ranar Alhamis 17/12/2020
Alhamis, 17 Disamba, 2020
Labaran Ranar Alhamis 17/12/2020

VOA:

 • Yadda Daya Daga Cikin Daliban Da Aka Sace a Katsina Ya Kubuta
 • Boko Haram Ta Dauki Alhakin Sace 'Yan Makarantar Katsina
 • Gwamnatin Nijeriya Ta Bada Umurnin Bude Wasu Iyakokin Kasar
 • Ra’ayoyin ‘Yan Najeriya Kan Rufe Wasu Makarantu Bayan Sace Dalibai a Katsina

LEADERSHIP A YAU:

 • Nda-Isaiah: Gurbin Ido Mai Wuyar Cikewa
 • Mutuwa Ta Sake Ratsa LEADERSHIP: Editan Labaran A YAU, Malam Umar Hunkuyi, Ya Rasu
 • 2023: Tsoffin Sanatoci Da ’Yan Majalisa Sun Bukaci Tinubu Ya Tsaya Takara
 • Majalisar Dattawa Za Ta Amince Da Kasafin 2021 Ranar Litinin
 • A Karshen Disamba Za A Kulle Duk Layin Wayar Da Ba A Yi Rajistarsa Da Katin Dan Kasa Ba – NCC

RFI:

 • Mutane miliyan 5 sun kamu da coronavirus cikin mako 1 a Amurka

AMINIYA:

 • An Gano Daliban Kankara A Dajin Zamfara
 • Sace Dalibai: Masu Zanga-Zanga Na Dandazo A Daura
 • An Fara Sayar Da Gida Dubu 300 Da Aka Tanada Don Talaka A Abuja

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • KORONA: Saura mutum 70 wadanda suka kamu ranar Laraba su cika 1000 cif, mutum 930 suka kamu

DW:

 • Mata sun yi wa maza danniya a Faransa

LEGIT:

 • John Oyegun zai sulhunta rikicin Jam’iyyar APC a Kudu maso Kudancin Najeriya.