Labaran Ranar Alhamis 19/11/2020
Alhamis, 19 Nuwamba, 2020
Labaran Ranar Alhamis 19/11/2020

DW:

 • Sababbin 'yan sanda na kokawa a Najeriya

VOA:

 • A Kai Sojoji Su Murkusa Dajin Kaduna Zuwa Abuja Kawai – Inji Dan Majalisa

AMINYA:

 • Masu Garkuwa Da ‘Yan Sanda A Katsina Na Neman Kudin Fansar N100m
 • NDLEA Ta Kama Hodar Iblis Mai Nauyin Kilogram 12 A Filin Jirgin Saman Abuja

LEADESHIP A YAU:

 • Zaben 2019: INEC Ta Gurfanar Da Farfesoshi Biyu
 • Ma’aikatar Mata Da Hadin Gwiwar CBN Sun Horar Da Mata 500 Sana’o’i A Katsina
 • Mabukata 561 Sun Amfana Da Zakkar Naira Milyan Biyu A Masarautar Kazaure
 • ’Yan Garkuwa Sun Nemi Miliyan N270 Kan Fansar Daliban Jami’ar ABU
 • Majalisar Zartarwa Ta Amince Da Kudirin Kudi Na 2020

RFI:

 • Gambia ta doke Gabon- Caf na bukatar karin haske

LEGIT:

 • FG ta saki N5.2bn domin ginin gidajen 'yan gudun hijira, Zulum

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • EFCC za ta tono ramukan da aka binne naira bilyan 4.6 a kan idon Minista Fashola
 • SAUYA SHEKA: Buhari ya jinjina wa Gwamna Umahi bayan ya koma APC