Labaran Ranar Alhamis -2-1-2020
Labaran Ranar Alhamis -2-1-2020

 

DW

 • Ostireliya: An umarci kwashe 'yan yawon bude ido cikin gaggawa.

 

Legit.ng

 • Sojojin Najeriya sun yi kaca-kaca da sansanin kungiyar ta’addan Boko Haram.
 • Jami’an Sojojin ‘Amotekun’ za su soma aiki a 9 ga Junairun 2020 – Inji Fayemi.

 

Premium Times Hausa

 • Mutane 95 kadai suka fi Dangote kudi a duniya.

 

Von.gov.ng

 • NDLEA Ta Kama Ton Na Haramtattun Kwayoyi Tare Da Cafke Wasu A Kano.
 • 2020 Zata Samar Da Zaman Lafiya, Ci Gaban Tattalin Arziki – Shugaban Majalisar Dattawa.
 • Gwamnatin Jihar Katsina Ta Cimma Matsaya Da kungiyar NLC Akan Sabon Albashi.

 

Muryar Duniya

 • Bolivia ta soma raba gari da wasu kasashe aminan ta.
 • Shugabannin Afrika sun aike da sakonnin sabuwar shekara.
 • Shekaru 60 da Kamaru ta samu 'yancin kanta.
 • Pereira zai kalubalanci sakamakon zaben Guinea.
 • Sojojin Najeriya sun ceto mata da yara daga hannun Boko Haram.

 

VOA

 • Matasa Sun Kalubalanci "Cin Fuskar" Da Aka Yi Wa Shugaba Issouhou.
 • Ba Ma Nuna Banbanci Wajen Gudanar Da Ayyukanmu – Magu.
 • Hukumar NUC: Farfesan Bogi Ka Iya Tafiya Gidan Yari.