Labaran Ranar Alhamis-20-2-2020
Labaran Ranar Alhamis-20-2-2020

Leadership A Yau

  • Matsalar Tsaro: Inyamuran Borno Sun Kulle Shagunansu Don Yi Wa Zulum Addu’o’i.
  • An Gano Maganin Cutar Coronavirus A China .
  • Manoman Kwakwar Manja Za Su Amfana Da Shirin Noma Na CBN.
  • IMF Ya Yi Kira Ga CBN Da Ya Kawo karshen Matsalar Forex.

 

DW

  • Yaki na ci gaba da haddasa mutuwar fararan hula a idlib.
  • Najeriya: Muhawara kan bukatar sauya hafsoshin soja.

 

Aminiya

  • Muna duba hanyoyin sallamar ’yan N-Power – Ministar Ayyukan Jinkai.
  • Gwamnatin Katsina za ta tallafawa wadanda harin ‘yan bindiga ya raunata.

 

Legit.ng

  • Yan Najeriya sun ce ana biyanku da yawa - Buhari ga yan majalisa.
  • Gwamnati za ta fuskanci bore daga matasa saboda rashin biyan albashin N-Power.

 

 

Von.gov.ng

  • Kakakin Majalisar Wakilai Ya Nemi Hadin Gwuiwa Da Sin Wajen Shawo Kan Kalubalen Tsaro.

 

Muryar Duniya

  • Mutane miliyan 3 na bukatar agajin gaggawa a Nijar – MDD.

 

VOA

  • Yaki Da Ta’addanci: Tawagar Gwamnatin Nijar Ta Je Tahoua Neman Goyon Baya.