Labaran ranar Alhamis 20-6- 2019
Alhamis, 20 Yuni, 2019
Labaran ranar Alhamis 20-6- 2019

Leadership A Yau

 • Yin Shawarwari Cikin Adalci Ne Hanya Kadai Da Za’a Iya Bi Wajen Daidaita Sabani Tsakanin Sin Da Amurka.
 • Kungiyar ILDC Ta Nemi Jam’iyyar PDP Su Goya wa Gwamnatin Buhari Baya.
 • Kungiyar CAN Ta Yi Tir Da Rikicin Taraba.
 • Kungiyar Gwamnonin Nijeriya Za Ta Kafa Kwamitin Da Zai Kula Da Tsaro.
 • Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sako Dan Tsohon Minista.
 • Shugaba Buhari Ya Nada Mele Kyari A Matsayin Sabon Manajan NNPC.
 • Trump Ya Kaddamar Da Yakin Neman Zaben 2020.
 • Nijar Ta Zartar Da Sabuwar Dokar Sanya Ido Kan Gina Wuraren Ibada.
 • Mutane Sama Da Miliyan 70 Suka Bar Gidajensu Saboda Rikici A Duniya-Majalisar Dinkin Duniya.
 • Iran Ta Harbo Jirgin Leken Asiri Na Amurka Mara Matuki.
 • Rikici Ya Barke A Majalisar Dokokin Bauchi.
 • An Sace Dan Ministan Lafiya Mai Barin Gado.
 • An Kai Wa Oshiomole Hari A Benin.
 • Zaben Kaduna: Ba A Gudanar Da Zabe A Sassa Da Yawa Ba – Shaidu.
 • Gobara Ta Babbake Shaguna 200 A Babbar Kasuwar Makurdi.
 • Sarkin Katsina Ya Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Dora ’Yan Jarida Kan Albashi Na Musamman.
 • EU Za Ta Aiwatar Da Ayyukan Yuro Miliyan 26 A Jihar Yobe.
 • Dalilin Da Ya Sa Hukumar FIRS Ta Garkame Asusu Ajiya A Bankuna Guda 6,772.
 • An Gudanar Da Bikin Ranar Masu Sikila Na Duniya A Kebbi.
 • Kwarewar Mikel Obi Za Ta Taimaki Najeriya A Kofin Africa – Ife Ambros.
 • An Kwato Dala Biliyan Bakwai Daga Hannun Bankuna.
 • Zafi Ne Ke Janyo Tsadar Kayan Lambu, Cewar Shugaban Kungiyar Kayan Gwari.
 • An Yi Asarar Kudin Jari Na Naira Biliyan 111 2018.
 • ‘Yan Sanda Sun Kama ‘Yan Fashi Da Makami Guda 52 A Anambra.

 

Naij.com (Legit Hausa)

 • Kafin zaben 2023, za a samu Jam’iyyu fiye da 200 – Mahmud Yakubu.
 • Gwamna Umahi zai zamo shugaban Najeriya a 2023 - Miyetti Allah.
 • Jami’ar Ghana ta kori Farfesan Najeriya bayan da ya ci mutuncin kasarsu.
 • Lawan Ahmad ya nada hadimai 3 wadanda su kayi aiki da Saraki.
 • An gano dalilin da yasa Buhari ya sauke Baru daga shugabancin NNPC.

 

Premium Times Hausa

 • RASHIN TSARO: Za mu kori ‘batagarin Fulani’ daga yankin Yarabawa –Ooni na Ife.
 • Wane ne sabon Shugaban Kamfanin NNPC, Mele Kyari?.
 • Buhari ya nada Mele Kyari, sabon shugaban NNPC.
 • MAHARA: An sako dan tsohon ministan kiwon lafiya.
 • Ce-ce-ku-ce kan nada gogarman caccakar Buhari da Sanata Lawan ya yi a matsayin kakakin sa.
 • CIWON SIKILA: Yin gwajin jini kafin ayi aure shine mafita ga ma’aurata – Likitoci.

 

Voa Hausa

 • 'Yan Gudun Hijirar Kamaru Sama Da 35,000 Suka Je Najeriya.