Labaran ranar Alhamis 22- 8- 2019
Alhamis, 22 Agusta, 2019
Labaran ranar Alhamis 22- 8- 2019

Premium Times Hausa

 • Dalilin da ya sa aka sake nada ni Ministan Shari’a – Malami.
 • Boko Haram sun kwace Ikon kananan hukumomi biyu a Barno.
 • Gwamnati na za ta yi wa talakawa aiki wurjanjan – Buhari.
 • Yadda shugaban kwamitin Kwato kayan sata ke kokarin binne wa ICPC laifin sa.
 • SAKACI: Yadda Gwamnatin ‘Yar’Adua, Jonathan da Buhari ke neman janyo wa Najeriya asarar naira Tiriliyan 3.2.

 

Voa Hausa

 • Tsohon Shugaban Sashen Hausa Ya Zama Ministan Matasa Da Wasanni.
 • An Fayyace Ma Sabbin Ministocin Najeriya Ma'aikatunsu.
 • Buhari Ya Bukaci Sabbin Ministoci Su Maida Hankali Kan Manufofi 4.
 • Kungiyoyin Mayaka A Kongo Da Uganda Na Fakewa Da ISIS.

 

Muryar Duniya

 • Sudan ta buda sabon babin mulkin rikon kwaryar farar hula da soja.
 • Rwanda da Uganda sun saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya.
 • Ana farautar 'yan bindigar da suka sace dan majalisa a Sokoto.

 

BBC Hausa

 • Ba mu rufe iyakar Najeriya da Benin ba – Hukumar Kwastam.
 • Jihohi '30' ambaliyar ruwa za ta shafa a Najeriya.

 

Leadership A Yau

 • Gaskiyar Abinda Ya Faru Tsakanin Mataimakin Gwamnan Da ’Yan Fashi A Nasarawa.
 • An Shawarci Gwamnati Ta Tallafa Wa Masu Sana’ar Keke Napep.
 • Zuba Jari: Gwamnatin Tarayya Ta Hada Hannu Da Wani Kamfani.
 • An Samu Dala Biliyan Biyar Daga Fetur Da Gas – NNPC.
 • Ambaliyar Ruwa Ta Yi Wa Manoma Mummunar Barna A Jigawa.
 • An Bude Sabon Babin Mulkin Rikon Kwarya Tsakanin Soja Da Farar Hula A Sudan.
 • Harin Ta’addanci: An Hallaka Sojojin Burkina Faso 24.
 • Matar Gwamnan Zamfara Ta Hada Hannu Da ANCOPSS Don Ilimin Mata.
 • Pantami Ga Ma’aikatansa: Ku Guji Kabilanci.
 • An Yiwa Ministar Kudi Kyakkyawan Tarba A Ma’aikatanta.
 • APC Ta Kafa Kwamitocin Fidda Gwani Na Kujerar Gwamna Ga Kogi Da Bayelsa.
 • Lai Mohammed Ya Nemi Hadin Kan Ma’aikatansa.
 • Gwamnan Kwara Ya Gargadi Matasa Su Guji Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi.
 • Ambaliyar Ruwa Za Ta Shafi Jihohi 30 A Nijeriya- NEMA.
 • NLC Ta Kalubalanci Sake Nada Ngige Ministan Kwadago.
 • Sabbin Ma’aikatu Biyar Da Buhari Ya Kirkiro A ‘Next Level’.
 • Masana Sun Yi Gargadi Kan Karancin Kudan Zuma A Nijeriya.