Labaran Ranar Alhamis-23-1-2020
Labaran Ranar Alhamis-23-1-2020

Leadership A Yau

 • An Yi Gwajin Bikin Murnar Sabuwar Shekarar Kasar Sin Ta 2020 Karo Na 5.
 • Kama Alaramma Ibrahim A Saudiyya: Gwamnan Zamfara Ya Nemi Agajin Buhari.
 • Gwamnatin Bauchi Ta Sabunta Matsayarta Kan Yaki Da Cutar Tamowa.

 

DW

 • Najeriya: Taron jagororin addinan Musulmi da Kirista kan zaman lafiya.
 • Libiya: Tsagaita wuta ta dindindin.

 

Aminiya

 

 • Rabi’u Bichi ya bayyana dalilinsa na komawa APC.

 

Legit.ng

 • Tubabbun 'yan bindigan Zamfara sun nemi afuwa.
 • Sanata Nazif ya ce babu makawa sai PDP ta kwato kujarar Shugaban kasa a 2023.

 

Premium Times Hausa

 • Ban yarda cewa Dakarun Amotekun barazana ne ga Najeriya ba –Tinubu.
 • An karrama dan sandan da ‘bai taba karbar cin hanci ba’.
 • Attajirai 22 sun fi gaba dayan matan Afrika milyan 325 kudi.

 

Von.gov.ng

 • Tawagar D – 8 Ta Ziyarci Mataimakin Shugaban Kasa A Fadar Shugaban Kasa.
 • Majalisar Dattawan Najeriya Ta Kafa Dokoki Don Taimakawa Ci Gaban Hasken Wutar.

 

Muryar Duniya

 • Majalisar Amurka na ci gaba da zaman jin bahasin tsige Trump.

VOA

 • Kasashen Nijar Da Indiya Za Su Fadada Hulda A Tsakaninsu.