Labaran Ranar Alhamis -24-10-2019
Labaran Ranar Alhamis -24-10-2019

VOA

 • An Rufe Rumfunan Zabe A Botswana.
 • Likitoci Sun Kai Karar Ma'aikatar Kiwon Lafiya a Nijar.
 • Kungiyar Kare Hakkin Bil Adama Ta Ce An Tafka Laifukan Yaki A Libiya.
 • Hukumar Kungiyar UEMOA Ta Gudanar Da Taro A Birnin Yamai.

 

DW

 • Karfafa huldar tattalin arziki tsakanin Rasha da Afirka.
 • NATO: Tattaunawa kan fadan arewacin Siriya.
 • 'Yan siyasa na Chadi na tattauna halin da kasar take ciki.

 

Muryar Duniya

 • Kais Saied ya sha rantsuwar kama aikin shugabancin Tunisia.
 • Afrika da Rasha na cinikayyar da ta haura darajar biliyan 20 a shekara.
 • Dumamar yanayi na haddasa rikici tsakanin al'umma.
 • Manoma sun yi zanga-zanga a Faransa.
 • Gwamnatin Birtaniya za ta kira zaben gama-gari.

 

Premium times Hausa

 • Zango ya dauki nauyin karatun wasu marayu da ‘ya’yan marasa galihu 101.
 • Alkalan Kotun Koli ma na iya yin kuskure – Babban Jojin Najeriya.

 

Legit

 • Kasar Rasha za ta shimfida ma Najeriya titin jirgin kasa mai tsawon kilomita 1,400.

 

Aminiya

 • ’Yan sanda sun ceto mutum 15 a gidan kangararru na bogi a Adamawa.

 

Leadership A Yau

 • Sabon Albashi: NLC Ta Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Biya Albashin Watanni .