Labaran ranar Alhamis 25-7-2019
Alhamis, 25 Yuli, 2019
Labaran ranar Alhamis 25-7-2019


Hukuma Ta Sha Alwashin Kwato Hakkin Masu Zuba Jari Daga Kamfanin Dantata.
Ganduje Ya Biya Wa Daliban Da Ke Karatu A Kasashen Waje Sama Da Naira Biliyan Biyu.
’Yan Sanda Sun Kai Samame A Maboyar Masu Garkuwa Da Mutane.
An Gurfanar Da Dan Kasuwa A Kotu Bisa Zargin Amsar Kayan Sata.
Sarkin Kudun Zazzau Ya Fara Zagayen Duba Makarantun Firamaren Kasarsa.
Hisbah Ta Cafke Karuwai 23 Da Kwace Kwalaben Giya 588 A Jigawa .
Bankin CBN Ya Amince Da Kafa Sabbin Bankunan Kasuwanci Uku.
DPR Ta Yi Dirar Mikiya Kan Gidajen Mai Uku Sokoto Da Kebbi.
Algeriya Ta Sake Fitar Da Najeriya A Wata Gasar.
Majalisar Dattawa Ta Dage Hutun Shekara Da Ta Yi Aniyar Tafiya Har Sai Mako Na Gaba.
Kyanda Ta Kashe Kananan Yara 100 A Wani Gari A Kaduna.
Nadin Sabbin Ministoci: Kungiyar Mata ’Yan Siyasa Ta Koka Kan Karancin Mata.


Zamfara: 'Yan daba sun kai hari sakatariyar APC, sun lalata kayayaki masu yawa.
Ya kamata Najeriya ta fara tura yan bauta kasa zuwa kasashen waje – Yakubu Gowon.
Abaribe ya jinjinawa Mamora saboda kin karbar wata mukamin gwamnati kafin a nada shi minista.
Adamu Adamu ya fadi aikin da ya yi wa Buhari a baya tun kafin ya nada shi minista.
Majalisar wakilai ta sake dawo da kudirin neman kafa 'Peace Corps.
Ali ya ga Ali: Oshiomhole da Obaseki sun hade a Aso Rock.
Dan takarar zama minista ya koma APC bayan Buhari ya mika sunansa ga majalisa.
Kaduna: Mai girma Hadiza Balarabe ta zauna da manyan Jami’an tsaron Jiha.
Siyasa mugun wasa: Sabon ministan Buhari ya sauya sheka zuwa APC.
Birtaniya: Buhari ya mika sakon taya murna ga Boris Johnson.