Labaran Ranar Alhamis -26-12-2019
Labaran Ranar Alhamis -26-12-2019

Leadership A Yau

 • Hisbah Ta Haramta Daukar Mace Da Namiji Cikin Adaidaita A Kano.
 • Boko Haram Ta Kashe Biyar, Ta Sace Da Dama A Kauyen Borno.
 • Kasafin 2020: Gwamna Bagudu Ya Sa Hannu Kan Naira Biliyan
 • Buhari Ga Jakadiyar Amurka: Na San Abinda Na Ke Yi.
 • Okoh Ya Bukaci Kiristoci Su Rungumi Dabi’ar Kyauta.

 

DW

 • Burkina Faso: Gamaiyar duniya ta yi tir da harin ta'addanci da ya hallaka gomman mutane.
 • Isra'ila: Ana gudanar da zaben shugabancin jam'iyyar Likud.

 

Aminiya

 • Jigawa ta fara biyan sabon tsarin karancin albashi.
 • Kirsimeti: Sanata Uba Sani ya tallafawa marasa galihu da abinci.

 

Legit.ng

 • Kano: Gwamnati ta rufe gidan 'Mayu'.
 • Kodai ku tuba ku mika wuya, ko kuma karshenku ya zo kenan – Buhari ga miyagun Najeriya.

 

Premium Times Hausa

 • Abin da ya faru da ni daga Allah ne, babu kullalliya tsakani na da Buhari – Inji Dasuki.
 • MUZGUNA WA KIRISTOCI A NAJERIYA: Sultan ya maida wa CAN martini.
 • Saudiyya ta haramta auren budurwar da ba ta kai shekaru 18 ba.

 

Von.gov.ng

 • 2020 Zata Zama Shekara Mafi Maana – Mataimakin Shugaban Kasas Osinbajo.

 

Muryar Duniya

 • Fafaroma Francis ya bukaci wanzar da zaman Lafiya a duniya.

 

VOA

 • Buhari Ya Bukaci Zaman Lafiya A Najeriya A Sakon Sa Na Kirsimeti.
 • Yadda Aka Yi Bikin Kirsimeti A Jihar Filato.
 • Kwamitin Noma Na ECOWAS Ya Karfafa Ribar Kiwon Yawo.
 • Abubakar Malami: Babu Bita-da-kulli A Tsare Sambo Dasuki.