Alhamis, 26 Disamba, 2019

Leadership A Yau
- Hisbah Ta Haramta Daukar Mace Da Namiji Cikin Adaidaita A Kano.
- Boko Haram Ta Kashe Biyar, Ta Sace Da Dama A Kauyen Borno.
- Kasafin 2020: Gwamna Bagudu Ya Sa Hannu Kan Naira Biliyan
- Buhari Ga Jakadiyar Amurka: Na San Abinda Na Ke Yi.
- Okoh Ya Bukaci Kiristoci Su Rungumi Dabi’ar Kyauta.
DW
- Burkina Faso: Gamaiyar duniya ta yi tir da harin ta'addanci da ya hallaka gomman mutane.
- Isra'ila: Ana gudanar da zaben shugabancin jam'iyyar Likud.
Aminiya
- Jigawa ta fara biyan sabon tsarin karancin albashi.
- Kirsimeti: Sanata Uba Sani ya tallafawa marasa galihu da abinci.
Legit.ng
- Kano: Gwamnati ta rufe gidan 'Mayu'.
- Kodai ku tuba ku mika wuya, ko kuma karshenku ya zo kenan – Buhari ga miyagun Najeriya.
Premium Times Hausa
- Abin da ya faru da ni daga Allah ne, babu kullalliya tsakani na da Buhari – Inji Dasuki.
- MUZGUNA WA KIRISTOCI A NAJERIYA: Sultan ya maida wa CAN martini.
- Saudiyya ta haramta auren budurwar da ba ta kai shekaru 18 ba.
Von.gov.ng
- 2020 Zata Zama Shekara Mafi Maana – Mataimakin Shugaban Kasas Osinbajo.
Muryar Duniya
- Fafaroma Francis ya bukaci wanzar da zaman Lafiya a duniya.
VOA
- Buhari Ya Bukaci Zaman Lafiya A Najeriya A Sakon Sa Na Kirsimeti.
- Yadda Aka Yi Bikin Kirsimeti A Jihar Filato.
- Kwamitin Noma Na ECOWAS Ya Karfafa Ribar Kiwon Yawo.
- Abubakar Malami: Babu Bita-da-kulli A Tsare Sambo Dasuki.