Labaran Ranar Alhamis -26-3-2020
Alhamis, 26 Maris, 2020
Labaran Ranar Alhamis -26-3-2020

          Muryar Duniya

 • Uhuru Kenyatta ya kafa dokar hana fitar dare.
 • Idris Deby ya mayar da fadarsa zuwa Bagassola.
 • Ministan tsaron Sudan ya rasu a Juba.
 • Mutanen da coronavirus ta kashe a duniya sun zarce dubu 20.

 

Legit.ng

 • Ba shiga ba fita: Ganduje ya kulle jahar Kano gaba daya saboda tsoron Coronavirus.
 • Bayan gwajin cutar COVID-19, Shugaba Buhari ya koma ofis a Abuja.
 • An rufe duka Majalisun Tarayya na makonni 2 saboda cutar Coronavirus.

 

Leadership A Yau

 • Shugaban NIS Ya Tabbatar Da Cika Umurnin Gwamnati Na Rufe Iyakokin kasa.
 • COVID-19: Nijeriya Da Wasu kasashe Za Su Yi Asarar Dala Bilyan 65.
 • COVID-19: Gwamnatin Bauchi Ta Umarci Ma’aikata Su Rika Aiki Daga Gida.
 • Jihohin Da Masu Cutar Koronabairus A Nijeriya Suke.

 

Premium Times Hausa

 • CORONAVIRUS: Atiku ya shawarci gwamnati ta bai wa kowane magidanci naira 10,000 kyauta.
 • An rage jaridun da ke dauko rahoto a fadar shugaban kasa daga su 100 zuwa su 13 rak.

 

Voa

 • COVID19: 'Yan Sanda Sun Tarwatsa Mutanen Da Suka Ki Zama Gida.

 

DW

 • Majalisar dattawan Amirka ta amince da gagarumin tallafi dangane da Corona.