Labaran ranar Alhamis 26- 9- 2019
Alhamis, 26 Satumba, 2019
Labaran ranar Alhamis 26- 9- 2019

Voa Hausa

 • Kamfanin Google Ya Horar Da Daliban Jami'a A Jihar Abia.
 • Taron MDD: Shugaban Ghana Ya Yi Tir Da Rashin Adalci A Duniya.

 

Leadership A Yau

 • Zazzabin Cizon Sauro: Majalisar Wakilai Ta Bukaci A Samar Da Magani Kyauta.
 • Osinbajo Ya Fusata Zai Jingine Rigar Kariya.
 • Dangote: Abinda Zan Yi Da Zan Koma Yaro.
 • Babu Gwamnatin Da Ta Yi Wa POS Tsari Kamar Ta Ganduje – Bizi.
 • Yakamata A Yi Gyara A Kotunan Zabe – Hon. Abashe.
 • Tsohon Shugaban Kasar Faransa Jacques Chirac Ya Mutu.
 • Makantata Ba Ta Hana Ni Sauke Kur’ani Ba – Hafsat.
 • Saja-Manja Adamun Panshin: Shekaru 50 Bayan Rasuwar Kyaftin Danbaba.
 • Sheikh Umaru Ta’ambo: Gwarzonmu Na Mako.
 • Badakalolin Cin Hanci A Wannan Gwamnati?.
 • Aure Ya Na Iya Hana Kamuwa  Da Cutar Mantuwa – Bincike.

 

Premium Times Hausa

 • Dangote ya nuna muradin sadaukar da rabin dukiyar sa ga ayyukan jinkai.
 • ‘Sakin Layin’ da Buhari ya yi a UN ya jawo ce-ce-ku-ce a Shafunan Yanar-Gizo.
 • Sai da shaidar yin rajistar katin zama dan kasa zaka rubuta jarabawar JAMB – Hukuma.
 • ZAZZABIN CIZON SAURO: Majalisar kasa ta yi kira da a samar wa talaka magani kyauta.
 • Sheikh Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami Da Engineer Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso Duk ‘Yan uwan Mu Ne, Daga Imam Murtadha Gusau.

 

Muryar Duniya

 • Ina fatan yiwa al'umma hidima tamkar Bill Gates – Dangote.
 • Afrika na tafka hasarar sama da dala biliyan 200 duk shekara – Buhari.

 

Aminiya

 • An gano gawarwaki 30 da aka birne a Benuwe.
 • NDLEA ta kama masu safarar kwayoyi 15 a Kaduna.
 • Tsohon Kwamishinan Lafiya na Kaduna Dakta Tukur ya rasu.