Labaran ranar Alhamis 26/11/2020
Alhamis, 26 Nuwamba, 2020
Labaran ranar Alhamis 26/11/2020

VOA:

 • Da Gaske Ne Jam’iyyar APC Na Zawarcin Shugaba Jonathan?
 • Majalisar Dattawa Na Neman Hanyar Dakile Amfani Da Wayoyi Wajen Aikata Ta’addanci
 • Tsohon Shugaban Sudan Sadiq al-Mahdi Ya Rasu

LEADERSHIP A YAU:

 • Dakarun ‘Operation Fire Ball’ Sun Halaka ’Yan Boko Haram 23, Sun Ceto Mutum Biyar

LEGIT:

 • Yanzu yan bindiga gida-gida suke bi suna diban mutane, Sarkin Musulmi

AMINIYA:

 • Yadda Najeriya Za Ta Fita Daga Matsin Tattalin Arziki — Ministar Kudi
 • Tsohon Dan Wasan Ajantina Diego Maradona Ya Rasu
 • Kwastam Ta Kama Kayan Gwanjo Da Kwayoyin N20m A Kano
 • Shirin Shakatawa Na Shekara 30 Zai Bunkasa Tattalin Arziki —Sterling Bank

RFI:

 • Gwamnatin Habasha ta yi shelar yaki kan yankin Tigray

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Majalisar Tarayya ta sha alwashin amincewa da Kudirin Dokar Man Fetur (PIB), kafin karshen Maris 2021
 • KORONA: Mutum 198 suka kamu a Najeriya ranar Laraba