Labaran Ranar Alhamis-27-2-2020
Alhamis, 27 Faburairu, 2020
Labaran Ranar Alhamis-27-2-2020

Leadership A Yau

 • Jihar Gombe Ta Amince Da Biyan Sabon Albashi Na 30,000
 • Zaizayar Kasa Na Barazanar Mamaye Firamaren Da Gwamnan Bauchi Ya Yi.
 • Sheikh Muhammadu Dankullum: Gwarzonmu Na Mako.
 • Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Kara Kaimi Don Kawo Cigaban Najeriya – Kallon.

DW

 • Cutar Corona ta janyo koma baya a harkar canjin kudaden ketare a Najeriya.
 • Cutar Corona na ci gaba da yaduwa a Turai.

Aminiya

 • NERC ta haramtawa kamfanonin wuta karban sama da Naira 1,800 ga marasa mita.

Legit.ng

 • Yanzu-yanzu: An fitar da sakamakon gwajin cutar Coronavirus da aka yi wa wani ɗan China a Legas.

 

Von.gov.ng

 • Najeriya Ta karbi Jiragen Ruwa Na Musamman Don Yaki Da Laifukan Ruwa.
 • Kwamitin Zartarwa Na Kungiyar AU Ya Ba Da Goyon Baya Ga Shugaban AfDB A Karo Na Biyu.

 

Muryar Duniya

 • Annobar Coronavirus: Saudiya ta dakatar da zuwa Umrah.
 • Kasashen Sahel sun sha alwashin cigaba da barin wuta kan 'yan ta'adda.

VOA

 • EU: Ta Shirya Wani Taron Bita A Yankunan Da Rikicin Boko Haram Ya Shafa.
 • Za a Fara Bincike Kan Kudaden Da Aka Kashe Don Aikin Lantarkin Mambila.
 • WHO: Ta Yaba Da Matakan Da China Ta Dauka Na Shawo Kan Cutar Coronavirus.