Labaran Ranar Alhamis 27/1/2021
Laraba, 27 Janairu, 2021
Labaran Ranar Alhamis 27/1/2021

LEADERSHIP A YAU:

  • NDLEA Ta Bukaci Gwajin Kwayoyi Ga Dalibai, Jami’an Tsaro Da Na Gwamnati.
  • Tausayin Talakawa Na Daga Cikin Sunnonin Buhari, Cewar Minista Sirika.
  • Korar Makiyaya A Ondo: Cikakken Rahoton Yadda Ta Kaya Taron Gwamnoni Da Shugabannin Fulani.

RFI:

  • Adadin masu Coronavirus ya haura miliyan 100 a sassan Duniya.

AMINIYA:

  • Abin Da ’Yan Najeriya Ke Bukata Daga Sabbin Hafsoshin Tsaro,
  • Bakuwar Cuta Ta Kashe Mutum 4 A Sakkwato, 24 Sun Kwanta A Asibiti.
  • Cutar COVID-19 Ta Yi Ajalin Mutum 15 A Najeriya, 1,303 Sun Kamu.

PREMIUM TIMES HAUSA:

  • Hukumar Bunkasa Noma Da Raya Gonaki (NALDA) za ta dauki masu digiri 30,000 aiki.

DW:

  • An sallami tsoffin hafsoshin tsaro a Najeriya.

VOA

  • Ana Ci Gaba Da Bayyana Ra'ayoyi Kan Sauke Manyan Hafsoshin Sojin Najeriya.