Labaran ranar Alhamis 29- 8- 2019
Alhamis, 29 Agusta, 2019
Labaran ranar Alhamis 29- 8- 2019

Premium Times Hausa

 • BIDIYO: Yadda mahara suka far wa garin Wurma suka tafi da mutane 49 – Maigari Mustapha.
 • Sai da muka biya diyyar naira Miliyan 5.5 kafin masu garkuwa suka saki daliban ABU – Iyaye.

 

Voa Hausa

 • Amurka Ta Kara Kudin Biza Ga 'Yan Najeriya.
 • Kungiyar Matasan Nijar Ta Shirya Taron Yaki Da Tsatsauran Ra'ayin Addini.

 

Aminiya

 • An sako daliban jami’ar ABU 3 da aka yi garkuwa da su.
 • Jitajita ta sanya mutane daina karbar tsofaffin kudade a Saminaka.
 • Yadda ’yan bindiga suka sace mutum 49 a Katsina- Mai unguwa.
 • ‘Yan bindiga sun kai hari gidan Sanata a Bayelsa.

 

Leadership A Yau

 • Har Yanzu Salah Ne Jagoran ‘Yan Wasan Afrika.
 • Majalisar Jihar Sokoto Ta Jadadda Goyon Bayanta Ga Gwamnatin Tambuwal.
 • Chadi: Mutum 11 Suka Mutu A Sabon Rikicin Manoma Da Makiyaya.
 • Masana Sun Shawarci Gwamnatin Tarayya Kan Ayyukan Mazambata A Intanet.
 • Chana Za Ta Gudanar Da Faretin Soji Mafi Girma A Duniya.
 • Ambaliyar Ruwa A Jigawa: Gwamnati Ta Kashe Naira Miliyan 7 Wajen Gyaran Kogin Hadeja.

 

BBC Hausa

 • Akwai tsaro a hanyar Kaduna- Rundunar 'yan sanda.
 • Yadda ambaliyar ruwa take barna a Abuja.