Labaran Ranar Alhamis -30-1-2020
Labaran Ranar Alhamis -30-1-2020

Leadership A Yau

 • Kasar Afirka Ta Kudu Tana Shirin Kara Zuba Jari Da Kasashen Yammacin Afirka .
 • MDD Ta Bukaci A Dauki Matakan Gaggawa Don Magance Farin Dango a Habasha da Kenya da Somalia.
 • An Rufe Kanti A Abuja Saboda Cutar ‘Coronnavirus’.

 

DW

 • Mayaka sun kwace kauye a tsakiyar Mali.
 • Za a duba yuwar dokar ta baci kan Coronavirus.
 • Najeriya: Matakan rigakafin cutar Corona.

Aminiya

 • Ribar tarurrukan zuba jari da Buhari ke halarta.

 

Legit.ng

 • Yaki da ta’addanci: Rundunar Sojan sama ta tura wani sabon jirgi yaki zuwa Maiduguri.
 • Da dumi dumi: An kama ‘kanwa uwar gami’ dake da hannu a kisan Janar Idris Alkali.

 

Premium Times Hausa

 • BUHARI YAYI MURABUS: ‘Idan mai fada wawa ne, mai saurare ba wawa bane’ – Fadar Shugaban kasa.
 • MATSALAR TSARO: Ka fatattaki shugabannin rundunonin tsaron kasar nan – Sakon Sanatoci ga Buhari.
 • Za a fara biyan masu yi wa kasa hidima naira 33,000 – Shugaban NYSC.

 

VOA

 • NAJERIYA: Likitoci Sun Raba 'Yan Biyu Da Aka Haifa Manne Da Juna.
 • Kasashen Afirka Sun Fara Daukar Matakan Kariya Daga Cutar Coronavirus.
 • Hukumar Lafiya Zata Yanke Hukumci Kan Cutar Coronavirus.