Labaran ranar Alhamis 30-5- 2019
Alhamis, Mayu 30, 2019
Labaran ranar Alhamis 30-5- 2019

Leadership A Yau

 • Mataimakin Shugaban ‘Yan Jarida Na Kasa Ya Zama Kakakin Gwamnan Bauchi.
 • 29 Mayu: Buhari Ya Kafa Tarihi Na Rashin Cewa Uffan Ranar Rantsuwa.
 • Ban Kullaci Kowa A Raina Ba – Tambuwal.
 • Dalilin Da Ya Sanya Ban Halarci Bikin Rantsar Da Sanwo-Olu Ba –Ambode.
 • Sabon Gwamnan Zamfara Ya Gargadi ‘Yan Sa-kai Akan Daukar Doka Da Hannunsu.
 • Gaidam Ya Tallafa Wa Sakatariyar ’Yan Jarida Ta Yobe Da Miliyan N16.
 • Boko Haram Sun Kashe Mutum Bakwai A Kauyukan Jihar Borno.
 • EFCC Ta Fara Zabarin Gwamnonin Masu Barin Gado.
 • Direbobin Manyan Motoci Sun Yi Wa Jami’an Kula Da Lafiyar Mota Bore A Minna.
 • Ramadan: Marasa Galihu 271 Su Ka Ci Moriyar Asusun Zakka Na Argungu.
 • An Yi Wa Wani Bulala Bisa Shan Mangwaro Lokacin Azumi A Jigawa.
 • Kiris Obasanjo Ya Yi Hatsarin Jirgin Sama.
 • Na Bai Wa ‘Yan Shila Mako Biyu Su Fice Daga Adamawa – Fintiri.
 • Gwamnatin Jihar Kano Ta Haramta Amfani Da Babura A Dajika.
 • Gwamnati Za Ta Yi Wa Kamfanoni Ragin Haraji A Zuba Jari Kan Gina Hanyoyi.
 • NNPC Ya Bayar Da Tabbacin Bin Ka’idar Zabo Masu Dako Da Sayar Da Gas.
 • Sanya Hannu Kan Kasafin 2019 Zai Habaka Arzikin Nijeriya A Zango Na Biyu – Kwararre.
 • Zai Wuya A Kawo Karshen Cunkoson Manyan Motoci A Apapa – Hadiza Bala.
 • Cikin Awa 48 Mata Za Su Yi Bankwana Da Talauci A Nasarawa – A.A. Sule.
 • Shugaban Gidauniyar Inuwa Uba Ya Shawarci Gwamna Ganduje.
 • NATA Ta Kulla Yarjejeniya Da Kamfanin Bakin Mai Na AMASCO.

 

Premium Times Hausa

 • Sojoji sun kara zargin Kungiyoyin Agaji na goyon bayan Boko Haram.
 • Cikin wata uku Najeriya ta tara naira biliyan 289 daga haraji.

 

Voa Hausa

 • IMO:Gwamna Emeka Ihedioha Ya Gabatar Da Manufofi 15 Na Inganta Jihar.

 

Naij.com (Legit Hausa)

 • Osinbajo ya yabawa Saraki a kan wani abu daya da yayi a kan mulki.
 • Ministan Shari'a na Najeriya Abubakar Malami ya yi murabus.
 • Babu siyasa cikin soke kwangila da kamfanin Atiku - Shugabar NPA.
 • Masu cancanta kawai zan yiwa nadin mukamai – Masari.
 • Gwamnonin PDP na kudu maso gabas da Obiano sun taya Buhari murna.

 

Aminiya

 • Za a fara hako man fetur a jihar Kebbi –Bagudu.
 • Gwamna Lalong ya tabbatar da yin adalci ga kowa.
 • Ku yafe mana za mu dauki matakai masu tsauri a Kaduna – El-Rufai.