Labaran Ranar Alhamis-31-10-2019
Alhamis, 31 Oktoba, 2019
Labaran Ranar Alhamis-31-10-2019

Legit.ng

 • Dalilin da ya sa muke kawance da kasar Rasha – Buhari.
 • 'Yan Najeriya su na cin gurbataccen shinkafa - Hameed Ali.

 

Premium Times Hausa

 • Gwamnatin Tarayya za ta fara sayar da gidaje ga masu hali.
 • A daina nuna wa matan da basu haihuwa kiyayya – Kiran Aisha Buhari.

 

Von.gov.ng

 • Aikin Samar DaWuta A Mambilla Zai Bunkasa Tattalin Arzikin Jihar Taraba – Minista.
 • Najeriya Zata Samar Wa ‘Yan Najeriya Miliyon 100 Cibiyoyin Kiwon Lafiya A Shekaru 10.
 • NNPC Ta Bukaci Kafa Hukumar Da Zata Dakile Fasakwabrin Man Fetur.
 • An Fara Atisayen Sojojin Ruwa A Kogunan Najeriya.

 

Muryar Duniya

 • Sojojin Nijar 12 sun rasu a harin 'yan Boko Haram.
 • Kotun kolin Najeriya ta kawo karshen shari'ar Buhari da Atiku.
 • Sama da mutane 40 sun halaka a dalilin zaftarewar kasa.
 • Za a sake sabon zaben 'yan majalisar Birtaniya a Disamba.

 

dw.com/ha

 • Rashin tsaro na barazana ga shirye-shiryen zabe a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.
 • Japan: Ministan shari'a ya yi marabous.
 • Najeriya: Dokar sa ido kan amfani da kafofin sada zumunta.

 

VOA

 • 'Yan Najeriya Miliyan 18 Ke Fama Da Cutar Cancer – WHO.

 

Aminiya

 • Zan ci gaba da kokarin kwatowa ‘yan Najeriya ‘yanci- Atiku.
 • Cutar shawara ta hallaka mutum 115 a Katsina.