Alhamis, 31 Disamba, 2020

Labaran Ranar Alhamis 31/12/2020
VOA:
- An Yi Jana’izar Maharban Da Bom Ya Kashe A Maiduguri.
- Biden Ya Kuduri Aniyar Yaki Da COVID-19 Sosai.
- Hukumar CENI Na Ci Gaba da Tattara Sakamakon Zaben Nijar.
- An Kafa Wata Sabuwar Kungiya Ta Farfado da Martabar Arewacin Najeriya.
- Hukumomi Na Jaddada Bin Dokokin Kariya Daga COVID-19
LEADERSHIP A YAU:
- Kammala Gina Sansanin NAF A Gombe Zai Karfafa Yaki Da ’Yan Ta’adda – Gwamna Inuwa.
- ’Yan Sandan Katsina Sun Yi Nasarar Kama Gungun ’Yan Fashi.
- Rundunar Sojin Sama Ta Yi Ruwan Bama-bamai A Dajin Sambisa.
- Matsayin Neymar Da Mbappe A PSG.
RFI:
- Za mu dawo da doka da oda a Yemen - Gwamnati
AMINIYA:
- Buhari Ya Sanya Hannu A Kan Kasafin 2021.
- ‘Yunwa Za Ta Addabi Yara Miliyan 10.4 A Najeriya Da Wasu Kasashe A 2021’
PREMIUM TIMES HAUSA:
- Jerin kamfanoni 34 da Gwamnatin Buhari ta dauke wa biyan haraji.
DW:
- Jamus: shekara ta 2020 cike ta ke da kalubale
- 'Yan jarida sun galabaita a shekarar 2020
- Harin ta'addanci ya hallaka mutane 26
- Somaliya: Rikicin siyasa gabanin zabe
LEGIT:
- Lanre Sanusi ya kammala MBA da maki 3.8 a cikin 4.0 a Jami’ar Dallas.