Labaran Ranar Alhamis-5-3-2020
Labaran Ranar Alhamis-5-3-2020

Leadership A Yau

 • Ra’ayoyin Sun Bambanta Kan Amsar Tuban Boko Haram.
 • Gaskiya Da Adalci Ne Za Su Tabbatar Da Zaman Lafiya – Antonio Guterres.

DW

 • Najeriya: Rufe majalisa sakamakon Coronavirus.
 • An rufe makarantun boko a Italiya saboda Coronavirus.
 • Jamus: An kawo karshen rikicin siyasar Thuringia.

Aminiya

 • ‘Yadda Boko Haram suka yi awa 4 suna ta’asa a Garkida duk da sanar da sojoji’.
 • Buhari ya rantsar da Folashade Shugabar ma’aikatan tarayya.

Legit.ng

 • Tsaro da lantarki sun sa Jihohin Arewa maso Gabas za su gana a Jihar Gombe.

Premium Times Hausa

 • CORONAVIRUS: Gidauniyar Dangote tallafawa Najeriya da gudunmawar Naira miliyan 200.

Muryar Duniya

 • Amurka tayi tayin ladar Dala miliyan 7 a kan Abubakar Shekau.
 • Bankin duniya ya taimaka da kudi don yakar Cutar Coronavirus.

VOA

 • Shekau: Manazarta Na Tofa Albarkacin Bakinsu Kan Tukwicin $7m.
 • A Gudanar Da Addu’o’i Kan Coronavirus - Sarkin Musulmi.
 • Wasu Marasa Takardun Rijistar Zabe Sun Janyo Rikici a Nijer.