Labaran Ranar Alhamis -6-2-2020
Alhamis, 6 Faburairu, 2020
Labaran Ranar Alhamis -6-2-2020

Leadership A Yau

 • Marasa Karfi A Katsina Sun Amfana Da Gidauniyar Dangote.
 • An Gudanar Da Taron Saka Hannun Jari A Katsina.
 • Bikin Yaye Mata Masu Koyan Sana’ar Hannu Ya Yi Armashi A Nasarawa.

 

Legit.ng

 • Sokoto: Tambuwal zai gina katafaren filin wasanni da ya kai girman na Olympic.

 

Premium Times Hausa

 • ZAZZABIN LASSA: Ayyana dokar tabaci akan cutar ne mafita a Najeriya – Kungiyar NARD.
 • Abin da ya sa za mu sake ciwo wani bashin dala bilyan 22.8 -Gwamnatin Tarayya.

 

Von.gov.ng

 • Shugaba Buhari Ya Yi Makokin Rasuwar Jakadan Saudiyya A Najeriya.
 • Mataimakin Shugaban Kasa Ya Bukaci Masu Fada Aji kan Hadin Kan Kasa.
 • Majalisar Dokokin Kasar Ta Sa Baki A Cikin Dokar Hana Fita Ta Amurka.

 

Muryar Duniya

 • 'MDD na nan daram kan kudirinta na Falasdinu'.
 • Za a yi wa yara miliyan 45 allurar Kyanda.
 • Rahoto kan karancin tsaro a hanyar Abuja zuwa Kaduna.
 • EU ta yi watsi da shirin zaman lafiyar gabas ta tsakiya na Trump.

 

VOA

 • Nijar: An Fara Nazarin Hanyoyin Habbaka Ayyukan Ma'adanan Kasa.
 • Amurka Na Shirin Mayar Wa Najeriya Kudi Sama Da Dala Miliyan 308.
 • Sufeto-Janar Na 'Yan Sandan Najeriya Ya Gurfana Gaban Majalisar Dattawa.