Alhamis, 7 Nuwamba, 2019

Leadership A Yau
- Rufe Iyakokin Nijeriya: Makwabta Na Ci Gaba Da Yin Korafi.
- Kano Ne Birni Mafi Gurbacewar Iska A Afrika.
- Dantata Ya Jinjina Wa Ganduje Bisa Nada Ishak Kwamishina.
- Ganduje Ya Gana Da Sabbin Kwamishinoninsa Awanni Da Rantsar Da Su.
- Ni Na Fara Kawo Na’urar ‘Solar Panel’ A Arewa – Injiniya Garba.
- Malaman Kwaleji 150 Sun Yi Zanga-zanga Kan Korarsu Aiki Ba Bisa Ka’ida Ba A Kuros Ribas.
Legit.ng
- Kudirin kara VAT ya tsallake mataki na biyu a zauren Majalisar Dattawa.
- Majalisa ta na tanadin hukuncin dauri ko tara ga masu saba doka a kafafen sadarwa.
- Yanzu -Yanzu: Pantami dakatar da biyan tsabar kudi a ofisoshin NIPOST.
Premium Times Hausa
- ‘Yan sanda sun cafke wani dan kasuwa da ya zama likitan karfi da ya ji a Adamawa.
- Manyan titunan da za a fara aiki a kansu gadan-gadan a Kaduna – El-Rufai.
Von.gov.ng
- Najeriya Da Canada Zasu Sabunta Yerjejeniyar Jari A Shekarar 2020.
- Shugaba Buhari Ya Rattaba Hannu Akan Dokar Harkokin Hakara Mai.
Muryar Duniya
- Yara da dama na bukatar agaji a Kamaru – UNICEF.
- Uganda za ta fara fitar da danyen mai.
dw.com/ha
- Burkina Faso: Hari kan masu mahaka ma'adanai.
VOA
- Hukumar Alhazan Najeriya Ta Bukaci Maniyyata Su Ba Da Kudin Ajiya.
- Kungiyoyin Addinai: Bamu Goyon Bayan Daukar Doka A Hannu.
Aminiya
- An kama ‘yan fashi 13 da kwato motoci 4 a Zamfara.