Labaran Ranar Alhamis
Alhamis, 19 Satumba, 2019
Labaran Ranar Alhamis


Cin mutunci ne a ce Sanatoci ba za su hau katuwar mota ba - Inji Majalisa.
NMCN za ta dawowa da ABU lasisin makarantar koyon jinyarta da ta kwace.
Matasa 'yan Jigawa 123 sun janye karar da suka shigar kan gwamnatin Legas.
Abubakar Ibrahim ya tafi kotu domin a ba shi tikitin PDP a Jihar Kogi.
SIP: N-Power, CCT su na taimakawa Mutanen mu Inji Bala Mohammed.
Afenifere: Mu na kallon abin da ke faruwa a fadar Shugaban kasa kar.
FEC: Majalisar tarayya ta yi na’am da kwangilolin Biliyan 8.2.
A karshe: Shugaba Buhari ya maye gurbin shugabar ma'aikatan gwamnatin tarayya.
Gwamnatin jahar Zamfara ta fara hada magunguna domin amfanin talakawa.
Ba zai yiwu kuce PDP ta talauce ba - Ma'aikatan hedkwatan PDP sun yi ca.
Ina goyon bayan rufe iyakokin Najeriya dari bisa dari - Sarki Sanusi II.
Hukuncin $9.bn: Majalisar wakilai za ta aika sammaci ga Malami, Sylva da sauransu.
Jerin al'mura 5 da Buhari ya amince da su domin murnar cika shekaru 59 da samun 'yanci.
Abubuwa 3 da zan fi ba muhimmanci a matsayin Shugaban zauren UN – Bande.
NDA: Dalibai 630 ne za a yaye ranar Asabar 5 ga watan Oktoba – Janar Oyebade.
Shikenan wahala ta kare: ECOWAS za ta tilasta gwamnatin Najeriya ta bude boda.
Bola Tinubu ya samu lambar yabon siyasa daga kungiyar APC a kasaHabasha.