Labaran Ranar Asabar 1-2-2020
Asabar, 1 Faburairu, 2020
Labaran Ranar Asabar 1-2-2020

Leadership A Yau

 • EU Ta Amince Da Yarjejeniyar Ficewar Birtaniya.
 • Shugabanin Afrika Na Taro, Kan Rikicin Kasar Libiya.
 • Rasha Ta Rufe Iyakarta Da China Saboda Cutar Coronavirus.

 

DW

 • Coronavirus:: Al'umma na cigaba da rasa rayuka a Chaina.
 • Birtaniya ta raba gari da kungiyar EU.

 

Aminiya

 • CITAD da Cibiyar raya al’adun Birtaniya sun bukaci hanyoyin magance ta’addanci.

 

Legit.ng

 • Lafiya jari: Muhimman amfanin citta 4 a jikin dan Adam.

 

Premium Times Hausa

 • A KULA: Shin menene Corona Virus? da yadda za a kiyaye.
 • Da irin makaman Al Qaeda ake kashe-kashe a Zamfara, Katsina da Kaduna – Bincike.

 

Von.gov.ng

 • Shugaba Buhari Ya karbi Fitilar Fara Wasanni.
 • Majalisa Na Neman Tsarin Hadin Gwiwa Don Magance Kalubalen Tsaro.
 • Kasar Burtaniya Da Najeriya Sun Hada Hannu Don Dawo Da Kayayyakin Najeriya Da Aka Sace.

 

Muryar Duniya

 • Yajin aikin sufuri ya durkusar da tattalin arzikin Faransa.
 • 'Yan bindiga na neman garin Gayari ya fanshi kanshi da miliyan 40.

VOA

 • Nijar: Malaman Jami'o'i Za Su Fara Zanga-Zanga.
 • An Bude Cibiyar Horar Da Ma'aikatan Kiwon Lafiyar Mata A Jami'ar Bayero.