Labaran Ranar Asabar -11-1-2020
Labaran Ranar Asabar -11-1-2020

Leadership A Yau

 • PEPFAR Ta Lashi Takobin Ci Gaba Da Taimakawa Don Yaki Da Cutar Sida.
 • JAMB Ta Umarci ABU Ta Ba ‘Goodness Shekwobyalo’ Gurbin Karatun Likita.
 • Matsayar Da Aka Cimma A Taron Kwamitin Tsaro Kan Zabe.
 • Akwai Bukatar Farfado Da Kananan Gonaki A Nijeriya- Masana.

 

Aminiya

 • Wutar lantarki ginshiki ne na tattalin arzikin kasa – Ministan Makamashi.

 

Legit.ng

 • 2023: Matasan Najeriya za mu mika wa mulki – Buhari.
 • Buhari ya bayar da umurnin gina gidaje 1,000 a jihar Borno.

 

Premium Times Hausa

 • Yadda muka fafata da mahara a dajin Birnin Gwari – Dakarun Sojin Saman Najeriya.

 

Von.gov.ng

 • Rayuwar Gaba Ta Fasahar Sadarwa Ce – Shugaba Buhari.
 • Najeriya ,Sweden Zasu Hada Gwuiwa Wajen Ababen More Rayuwa.

 

Muryar Duniya

 • Madugun Tawayen Seleka ya koma gida.
 • Majalisar Britania ta amince da ficewa daga kungiyar Turai.
 • Rundunar sojin Najeriya ta musanta kashe mata dakaru 4 a Kaduna.
 • Sojojin Nijar sun halaka 'yan ta'adda 63.
 • Majalisar Tunisia ta yi watsi da sunayen Ministoci da aka gabatar.
 • Iran ta amsa laifin harbo Jirgin Ukraine bisa kuskure.

 

VOA

 • Yadda Sojojin Nijar Fiye Da 100 Suka Rasa Rayukansu Cikin Wata Daya.
 • Hukumar Hana Fasakwabri Ta Najeriya Ta Ce Rufe Iyakokin Kasar Alheri Ne.
 • Ce-Ce-Ku-Ce Kan Takardar Kudin ECO a Yammacin Afirka.