Labaran Ranar Asabar -12-10-2019
Asabar, 12 Oktoba, 2019
Labaran Ranar Asabar -12-10-2019

Legit.ng:

 • Sarki Sanusi ya yabawa Ganduje a kan shirin bayar da ilimi kyauta a Kano.
 • 2023: Babu wani aibu idan arewa ta cigaba da mulki har nan da shekara 100 – Ango Abdullahi.
 • Wani marubuci ya yi karar El-Rufai da IG na 'yan sanda a kotu, ya nemi a biya shi N500m.
 • Alexei Leonov: Mutum na farko da ya fara 'tafiya' a sararin samaniya ya rasu.
 • Hotuna: 'Yar shekara biyar ta zama gwamnan rikon kwarya ta minti biyu a jihar Zamfara.

 

Von.gov.ng:

 • Any Kira Ga Kungiyar Ma’ aikata Ta Sasanta Cikin Lumana Game Da Albashin Ma’ aikata.
 • PACAC Ta Mika Rahoto Akan Yaki Da Rashawa.

 

Muryar Duniya:

 • Firaministan Habasha Abiy Ahmed ya lashe kyautar Nobel.
 • Rahoto kan yadda bikin ranar 'ya'ya mata ta duniya ya gudana a Najeriya.
 • Rikici ya raba 'yan Burkina Faso rabin milyan da muhallansu- rahoto.
 • Neymar ya bugawa Brazil wasa na 100 yayin wasansu da Senegal.
 • NATO na fargabar yiwuwar Turkiya ta wuce makadi da rawa a Syria.

 

Premium Times Hausa:

 • Bani da hannun jari a Kamfani wutan lantarki na KAEDCO – Namadi Sambo.
 • Gwamnatin Sokoto za ta hana masu maganin gargajiya baza hotuna da kalaman batsa.

 

dw.com/ha

 • Najeriya da Rasha za su hada karfi kan Boko Haram