Labaran Ranar Asabar-14-12-2019
Labaran Ranar Asabar-14-12-2019

Leadership A Yau

 • Sharhi: Sin Tana Da Cikakkiyar Damar Shawo Kan Hadari A Fannin Tattalin Arziki.
 • Shugaban NIS Ya Umurci Tantance ‘Yan Afirka Da Za Su Mori Tsarin Biza Nan Take.
 • Akwai Kyakkyawan Zumunci Tsakanin Fulani Da Afizere Tun Kafin Zuwan Turawa – Basarake Adagom Izere.
 • Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Kan Yarjejeniyar Cinikayya Bisa Mataki Na Farko.

 

DW

 • Kotu na tuhumar Al Bashir da laifin cin hanciز
 • An yi wa sojojin Nijar jana'iza.
 • An sanar da da sabon shugaban kasa a Aljeriya.
 • Sharhin DW kan zaben Birtaniya.

Aminiya

 • Daraktoci 4 sun maka gwamna Inuwa Yahaya da EFCC, da wasu a kotu.

 

Legit.ng

 • Abubuwa 7 da suka faru a shekarar 2019 wadanda suka kawo kace-nace a Najeriya.
 • Gwamnatin Ghana ta hana hukumomin kasar sayan shinkafar kasashen waje.
 • Mai girma Sultan ya yi gargadi a game da yi kotu rashin da’a.

Premium Times Hausa

 • Boko Haram sun kashe ma’aikatan Kungiyar jinkai da suka yi garkuwa da su.
 • Kungiyar jin kai ‘AAH’ ta yi jimamin kashe ma’aikatan ta da Boko Haram suka yi.
 • Aisha Buhari ta nada uwargidan Osinbajo shugaban kwamitin yaki da cutar tarin fuka.

 

Muryar Duniya

 • Johnson ya sha alwashin fitar da Birtaniya daga EU bayan nasara a zabe.

 

VOA

 • Buhari Ya Taya Boris Johnson Murnar Lashe Zabe.