Labaran Ranar Asabar -15-2-2020
Labaran Ranar Asabar -15-2-2020

Leadership A Yau

 • Kawar Da Poliyo: Gwamnatin Katsina Ta Nemi Masu Ruwa Da Tsaki Su Kokarta.
 • Gwanatin Kano Ta Amince Da Kashe Sama Da Naira Biliyan Hudu Kan Ayyuka Na Musamman.
 • Yaki Da Cutar Corona Ta Zama Alama Ta Kawance Mai Karfi Dake Tsakanin Sin Da Afrika.

 

DW

 • Duniya na fuskantar kalubalen makamai.

 

Legit.ng

 • Yanzu-yanzu: Buhari ya dakatar da Modibbo-Kawu a matsayin shugaban NBC.
 • Kamfanin NNPC ta kammala aikin daukan mutane 1050 aiki.
 • An amince wa sojojin saman Amurka sa rawani da hijabi.

 

Premium Times Hausa

 • WASA YA BACI: An kori Manchester City daga buga gasar Champions League.

 

Von.gov.ng

 • Kanfanin Seplat Gas Zai Samar Da Wutar Lantarki A Najeriya.
 • Kasar Tanzaniya Ta Rattaba Hannu Na Dala iliyan 1.46 Domin Aikin Gina Layin Dogo.
 • Laifukan Sata A Yanar Gizo Na Kara Karfi – Minista.

 

Muryar Duniya

 • Likitoci dubu 1 da 716 sun kamu da cutar Corona a China.
 • Amurka na shirin zuba jari wasu kasashen Afirka.
 • An samu karuwar cinikayyar makamai a duniya- Rahoto.
 • Rahoto na musamman kan ranar masoya ta duniya.
 • Amurka ta kulla kwarya-kwaryar yarjejeniyar zaman lafiya da Taliban.

 

VOA

 • BANKIN DUNIYA:Somaliya Ta Cancanci A Yafe Mata Basussukanta.