Labaran Ranar Asabar-16-11-2019
Labaran Ranar Asabar-16-11-2019

Leadership A Yau

 • WAEC Ta Fitar Da Sakamakon Jarrabawar Karshen Shekara.
 • NNPC Ta Samu Tallafi Daga Amurka Don Gina Tashar Lantarki.
 • Shugaba Buhari Ya Taya Wazirin Dutse Murnar Cika Shekara 70 A Duniya.
 • Sabuwar Polytechnic Ta Daura Za Ta Fara Aiki A Shekarar Karatun 2019/2020 -Shugaban NBTE .
 • Buhari Na Kan Hanyar Dawowa Nijeriya Daga Ingila.
 • Hajji 2020; Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Fara Shirye-shirye.

 

Aminiya

 • Yadda zabe ke gudana a Kogi da Bayelsa.
 • ZABEN BAYELSA: Ban ji dadin rashin fara zabe da wuri a mazabata ba – Jonathan.
 • ZABEN KOGI: Gwamna mai-ci kuma dan takarar APC Yahaya Bello ya kada tasa kuri’ar.

 

Legit.ng

 • Allahu Akbar: Wata mata ta shafe shekara 32 tana saka Al-Qur'ani mai girma da zare da allura tun daga Bakara har Nasi.
 • Sal Lavallo: Yana da shekara 27 ya ziyarci kowacce kasa a duniya yana neman addinin gaskiya, Allah da ikon sa yanzu dai ya Musulunta.

 

 

Premium Times Hausa

 • ZABEN BAYELSA: Iya Ruwa Fidda Kai, ba a zabe a yankin Ijaw – Gwamna Seriake.
 • Majalisar Dattawa ta nuna damuwa kan yawan satar kananan yara.

 

Von.gov.ng

 • Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo Ya Kaddamar Da Kamus Sasegbon Akan Dokokin Najeriya.
 • Shuka Itatuwa Zai Taimaka Kawo Karshen Rikici-Shugaba Buhari.
 • Rundunar Sojin Sama Ta Najeriya Ta Hada Gwuiwa Da Indiya Akan Dabarun Aiyyuka.

 

Muryar Duniya

 • Shugaban Congo ya sha alwashin kawar da Ebola a 2019.
 • Sojojin Mali sun zakulo gawarwaki 20 daga rijiya.
 • Mata a Nijar na koyan sana'o'in hannu don dogaro da kai.
 • Majalisar dinkin duniya, na kokarin mayar da Sauro La'ihi...
 • Pakistan ta gabatar da sabon rigakafin cutar Typhoid.
 • Kotun Koli ta bayyana dalillan korar karar Atiku.
 • A Najeriya NECO ta kori ma'aikatan ta 70.

 

 

VOA

 • Hanyar Abuja Zuwa Algeria Za Ta Kammala Cikin Shekaru Uku – Fashola.
 • 'Yan Siyasa Na Bayyana Ra'ayoyinsu Kan Dawowar Hama Amadou.