Labaran Ranar Asabar -18-1-2020
Labaran Ranar Asabar -18-1-2020

Leadership A Yau

 • Takaddama Ta Barke A Tsakanin Kasashen ECOWAS Game Ka Kudin Eco.
 • Kudancin Afrika Na Fuskantar Matsananciyar Yunwa Sakamakon Sauyin Yanayi.
 • Majalisar Gudanarwa Mulkin Sudan Ta Nada Sabon Jami’in Hukumar Leken Asirin Kasar.
 • Ko Kun San Irin Amfanin Rogo A Jikin Dan Adam?
 • Amfanin Ruwan Kokwamba A Jikin Dan’adam.

 

DW

 • Taron magance rikicin Libiya.

 

Aminiya

 • Buhari ya tafi Birtaniya don halartar taron zuba jari.

 

Legit.ng

 • Najeriya ta siya sabbin jiragen yaki don kawar da Boko Haram - AM Saddique.

 

Premium Times Hausa

 • Najeriya za ta fara rige-rigen tafiya duniyar wata – Ministan Fasaha.

Von.gov.ng

 • Najeriya, Naurar IBM A Yammacin Afrika Ta Hada Gwuiwa Domin Anfani Da Naurar Zamani.
 • Shugaba Buhari Ya Jagoranci Taron Harkokin Tsaro.
 • Rundunar Sojin Kasa Sun Tabbatar Da Kare Rayuka Da Dukiyoyin ‘ Yan Najeriya.

 

Muryar Duniya

 • Sudan ta kudu ta gaza kulla yarjejeniyar sulhu da 'yan tawaye.
 • Yan Sanda sun tarwatsa masu neman afkawa Shugaba Macron.
 • MDD ta koka kan karuwar jami'an agajin da Boko Haram ke kashewa.