Labaran Ranar Asabar -19-10-2019
Asabar, 19 Oktoba, 2019
Labaran Ranar Asabar -19-10-2019

Leadership a Yau

 • Bashin Kashi Hudu A Cikin Dari Kacal Bankuna Ke Bai Wa Manoma, In ji NBS.
 • Yobe Za Ta Kirkiro Da Hukumar Kula Da Ababen Hawa A Jihar .
 • Babu Dan Majalisar Da Ya Samu Kujerun Daukar Aiki A FIRS –Sanata Clement.
 • Tarairayar Marasa Lafiya: Akwai Bukatar A Ba Ma’akatan Jinya Horo Na Musamman –WHO.

 

Legit.ng

 • ‘Yan sandan Abuja sun cafke mutum 49 bisa zargin fashi da makami da kuma satar mutane.
 • Tinubu zai dace da zama Shugaban Najeriya na zamani – Babachir Lawal.
 • Bincike ya bankado cewa kudin da Cristiano Ronaldo yake samu a shafinsa na Instagram yafi wanda yake samu a kulob dinsa na Juventus.
 • Ministan Buhari ya nemi taimako daga Bollywood.
 • Zaben Shugaban kasa: An cigaba da musayar yawu tsakanin APC da PDP kan karar da Atiku ya shigar Kotun koli.

 

Voa

 • Zaben Botswana: Shugaba Masisi Zai Kara Da Ubangidansa Khama.
 • Batun Raba Ayyuka a Majalisar Dattawa Ya Janyo Ka-Ce-Na-Ce a Najeriya.

 

Premium Times Hausa

 • An kori shugaban makarantar sakandare da yaki ciyar yaran abinci yadda ya kamata a jihar Bauchi.
 • KARIN ALBASHI: An daura aure da marar kwabo.

 

Von.gov.ng

 • Shugaba Buhari Ya Umurci Binciken Kwakwaf Akan Hukumar NNDC.

 

dw.com/ha

 • Najeriya: Ana maraba da karin albashi.
 • Kuri'ar amincewa da yarjejeniyar Brexit.