Labaran Ranar Asabar -19-10-2019
Labaran Ranar Asabar -19-10-2019

Leadership a yau
- Bashin Kashi Hudu A Cikin Dari Kacal Bankuna Ke Bai Wa Manoma, In ji NBS.
- Yobe Za Ta Kirkiro Da Hukumar Kula Da Ababen Hawa A Jihar .
- Babu Dan Majalisar Da Ya Samu Kujerun Daukar Aiki A FIRS –Sanata Clement.
- Tarairayar Marasa Lafiya: Akwai Bukatar A Ba Ma’akatan Jinya Horo Na Musamman –WHO.

 

Legit.ng
- ‘Yan sandan Abuja sun cafke mutum 49 bisa zargin fashi da makami da kuma satar mutane.
- Tinubu zai dace da zama Shugaban Najeriya na zamani – Babachir Lawal.
- Bincike ya bankado cewa kudin da Cristiano Ronaldo yake samu a shafinsa na Instagram yafi wanda yake samu a kulob dinsa na Juventus.
- Ministan Buhari ya nemi taimako daga Bollywood.
- Zaben Shugaban kasa: An cigaba da musayar yawu tsakanin APC da PDP kan karar da Atiku ya shigar Kotun koli.

 

Voa
- Zaben Botswana: Shugaba Masisi Zai Kara Da Ubangidansa Khama.
- Batun Raba Ayyuka a Majalisar Dattawa Ya Janyo Ka-Ce-Na-Ce a Najeriya.
Premium Times Hausa
- An kori shugaban makarantar sakandare da yaki ciyar yaran abinci yadda ya kamata a jihar Bauchi.
- KARIN ALBASHI: An daura aure da marar kwabo.


Von.gov.ng
- Shugaba Buhari Ya Umurci Binciken Kwakwaf Akan Hukumar NNDC.

 

dw.com/ha
- Najeriya: Ana maraba da karin albashi.
- Kuri'ar amincewa da yarjejeniyar Brexit.