Labaran Ranar Asabar -19-12-2019
Labaran Ranar Asabar -19-12-2019

Leadership A Yau

 • Mutum 4,737 Ne Suka Mutu Sanadiyyar Hadurran Titi A Shekarar 2019 – FRSC.
 • Kungiyar Kansilolin Jihar Yobe Ta Ziyarci Shugaban Majalisar Dattawa.
 • An Kaddamar Da Sabon Shugaba NURTW A Zariya.
 • Gwamna Inuwa Ya Kaddamar Da Asusun ‘Yan Mazan Jiya Da Naira Miliyan Uku.
 • Buhari Ya Rantsar Da Manyan Sakatarori Tara.
 • Hujjata Ta Goyon Bayan Wa’adin Shekara Shida Ga Shugaban Kasa Da Gwamnoni – Atiku.

 

 

Legit.ng

 • Da duminsa: 'Yan ta'adda sun kwace wani yanki a wata jihar Najeriya har sun kafa tutar su.
 • Yanzu-yanzu: Buhari ya shilla jihar Kano.
 • Amfanin ganyen dalbejiya guda 16 a jikin dan adam.

 

Von.gov.ng

 • Gwamnatin Najeriya Ta Kafa Masanaantar Kera Motoci Da Matatun Man Fetur.
 • Shugaba Buhari Ya Sanya Hannu Akan Kasafin Kudin 2020.

 

Muryar Duniya

 • Buhari ya ba maidakin Ngige mukamin babbar sakatariya.
 • Majalisar wakilan taki amincewa da bukatar sauya kundin tsarin mulki.

 

VOA

 • Najeriya: Ginin Majalisar Dokoki Na Bukatar Naira Biliyan 37.
 • EFCC Za Ta Binciki Fannin Kasuwanci a Teku.
 • Nijar Ta Yi Bukukuwan Cika Shekara 61 Da Zama Jamhuriya.