Labaran Ranar Asabar 19/12/2020
Asabar, 19 Disamba, 2020
Labaran Ranar Asabar 19/12/2020

Labaran Ranar Asabar 19/12/2020

VOA:

 • Masari Ya Yi Bayani Kan Ceto Daliban Kankara
 • Trump Bai Dauki Batun Kutsen Da Rasha Ta Yiwa Amurka da Muhimmanci Ba-Democrat
 • Shirin Amurka Na Janye Sojojinta A Somalia Na Ci Gaba-Pentagon.

LEADERSHIP A YAU:

 • FIDA Da Al-Muhibbah Sun ‘Yanta Fursunoni 15
 • Za A Dakatar Da Cavani Buga Wasanni Uku.
 • Real Madrid Za Ta Fafata Da Athletico Bilbao A Gasar Super Copa.
 • Masana Na Kira Da A Inganta ‘Yancin Yada Labarai A Nijeriya
 • Nijeriya Ta Tsara Shekaru Biyar Don Magance Matsalar Yunwa
 • Matsalolin Da Su Ke Durkusar Da Kasuwanci A Kano -JIFATU

RFI:

 • Ta'addanci: MDD na neman dala miliyan 254 don tallafawa Mozambique

AMINIYA:

 • Ce-Ce-Ku-Ce Kan Wanda Ya Yi Garkuwa Da Daliban Kankara?
 • Harin Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutum 10 A Somaliya
 • Coronavirus Ta Sake Kashe Karin Mutum 11 A Najeriya
 • Yadda Buhari Ya Gana Da Daliban Kankara A Cikin Hotuna
 • JAMB Ta Ba Da Kyautar N375m Ga Jami’o’i 5 Mafi Kwazo A Najeriya.

DW:

 • WHO za ta raba maganin Corona biliyan biyu
 • Nijar: Kotun koli ta ja kunnen 'yan siyasa

LEGIT:

 • Tsoffin shugabannin Afrika 10 da suka mutu a 2020