Labaran Ranar Asabar-2-11-2019
Asabar, 2 Nuwamba, 2019
Labaran Ranar Asabar-2-11-2019

Leadership A Yau

 • Rikita-Rikitar Da Ta Tabaibaye Batun Biyan Sabon Albashi Mafi Karanci.
 • Bunkasa Samar Da Abinci: Gawamnatin Borno Ta Tsara Amfani Da Manoman Rani 1,000 A Dikwa.
 • Rufe Boda Na Shekara Biyu Zai Warware Matsalar Tsaron Nijeriya – Emefiele.
 • Za A Murkushe Makarantun Sakandare Marasa Inganci A Fadin Kasar Nan.
 • Yau Dokar Hana Tankokin Mai Yawo Da Rana A Anambara Ke Fara Aiki.
 • Sabbin Matakan Da Muka Dauka Kan Masu Yada Labarun Kanzon Kurege –Ministan Labarai.
 • Minista Zai Gurfana Gaban Majalisar Dattawa Kan Ba’asin Sama Da Biliyan 15.

 

Legit.ng

 • Babbar magana: Shugabannin APC sun nemi Buhari ya tsige wani ministansa.
 • 'Yan sanda sun cafke mutum 6 da ake zargi da harbe wani jigon PDP.

 

Premium Times Hausa

 • Najeriya da Saudiyya sun kulla zumunci na kud-da-kud.
 • Ba za mu tsaida shirin tare matafiya su nuna katin shaida ba – Buratai.

 

Von.gov.ng

 • An Kaddamar Da Fara Biyan Kudin Aikin Hajjin 2020 A Kano.
 • Tsabtace Kafafan Yada Labarai,Kafar Sada Zumunta Zai Kawar Da Tsatsauran Raayi- Minister.
 • Gwamnarin Najeriya Zata Sabunta Kudurorin Ta Na Kasashen Waje.

 

Muryar Duniya

 • Amurka ta janye Kamaru daga cikin masu amfana da garabasar cinikaya.
 • Kasashen Turai sun bijirewa dokokin kula da yan cin rani.

 

dw.com/ha

 • Mayakan IS sun kashe sojojin Mali 35.
 • Sarkin Katsina ya kafa kwamitin tsaro.
 • Mike Pompeo zai gana da Merkel.
 • Martanin makwabta kan cigaba da rufe iyakokin Najeriya.

 

VOA

 • APC Na Zawarcin Atiku Abubakar.
 • Ambaliyar Ruwa Ta Daidaita Sudan Ta Kudu, Somaliya.

 

Aminiya

 • ’Yan sanda sun rushe maboyar masu garkuwa da kama 4 a Akwa Ibom.
 • An kama mai garkuwa da mutane da kubutar da mutum 8 a Kaduna.