Labaran ranar Asabar 20- 7- 2019
Asabar, Yuli 20, 2019
Labaran ranar Asabar 20- 7- 2019

Premium Times Hausa

 • TSARO: Hukumar NSCDC zata tura jami’ai 1,500 gonaki.
 • Yadda Najeriya ke fama da ƙarancin madara duk da miliyoyin shanu da ake kiwo a kasar.
 • Shari’ar El-Zakzaky ba a hannun Buhari ta ke ba –Fadar Shugaban Kasa.
 • SABON HARI: ’Yan bindiga sun kashe mutane 29 a Kauyukan Sokoto.
 • ƊAREWA FIKA-FIKIN JIRGI: Hukumar FAAN ta dakatar da wasu jami’anta.

 

Muryar Duniya

 • Mutane 6 sun bace a harin Boko Haram kan jami'an agaji.

 

BBC Hausa

 • Makon jiya: Wasikar Obasanjo ga Buhari,aiwatar da albashi mafi karanci.
 • Bai kamata a yi sulhu da 'yan bindiga ba – Yari.

 

Aminiya

 • Shin jinkirin nada ministoci zai iya yin illa ga ci gaban kasa?
 • Za mu yi wa Nurudden hannuwan roba – Shugaban Hukumar NYSC.
 • Mai hidimar kasa ya rasa hannunsa daya da ya rage.

 

Voa Hausa

 • Dalilin Da Ya Sa Ba Mu Saki El Zakzaky Ba – Buhari.
 • Al'umar Mozambique Na Fuskantar Barazanar Matsananciyar Yunwa.