Labaran Ranar Asabar 2/1/2021
Asabar, 2 Janairu, 2021
Labaran Ranar Asabar 2/1/2021

Labaran Ranar Asabar 2/1/2021

LEADERSHIP A YAU:

 • Farfesa Sule Bello Ne Shugaban PRP, Ba Falalu Bello Ba – Kamben Nannim.
 • Allah Ya Yi Wa Iyan Zazzau Da Talban Zazzau Rasuwa.
 • Shekarar 2021: Za Mu Yi Aiki Tukuru Don Tabbatar Da Fatan ‘Yan Nijeriya —Shugaba Buhari.
 • Gwamnan Jihar Borno Ya Bukaci Taimakon NEMA,
 • Abubuwan Da Suka Faru A Shekara Ta 2020 Data Gabata A Bangaren Wasanni.

RFI:

 • Kasashen Duniya 50 sun amince da fara yiwa jama'arsu rigakafin Covid-19.

AMINIYA:

 • Sojoji Sun Kubutar Da Mutum 10 A Hannun ’Yan Bindiga.
 • Rasuwar Iyan Zazzau Da Taliban Zazzau Ta Girgiza Buhari.
 • Za A Fara Nuna Gasar Firimiyar Najeriya Kai Tsaye.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • 2021: Shekarar kawo karshen da matsalolin da suka zame mana kashin kifi a wuya – Buhari.
 • KORONA: An samu karin mutum 1074 da suka kamu ranar 1 ga Janairun 2021 a Najeriya.

DW:

 • Scotland za ta koma cikin kungiyar EU.

LEGIT:

 • Muhimman Abubuwa 5 da Buhari ya fada a jawabinsa na sabuwar shekara