Labaran Ranar Asabar -22-2-2020
Asabar, 22 Faburairu, 2020
Labaran Ranar Asabar -22-2-2020

Leadership A Yau

 • Jirage 17 Dauke Da Albarkatun Man Fetur Sun Iso Nijeriya – NPA.
 • WHO: Bai Dace A Amince Da Jita-Jita Dake Bazawa Kan COVID-19 Ba.
 • Duk Da Halin Da Ake Ciki… Tabbas Nijeriya Za Ta Ci Galabar ‘Yan Ta’adda, In Ji Sarkin Musulmi.
 • Kamfanonin Ketare Dake Kasar Sin Sun Dawo Bakin Aiki.

DW

 • Sharuddan Najeriya kan batun bude iyakokinta.
 • Sojojin Nijar kashe 'yan ta'adda fiye da 100.
 • Zaben shugaban kasa a kasar Togo.

 

Premium Times Hausa

 • Buhari ya roki masu wa’azi su maida hankali wajen nuna hada kan iyali da gina al’umma.

Von.gov.ng

 • Shugaba Buhari Ya Nada Shugabannin Addinai A Kan Akidar Zamantakewa.
 • Ranar Harshen Uwa: VON, Wasu Na Habaka Yarukan Gida.

Muryar Duniya

 • EU na neman mafita kan kasafin kudi mai dogon zango.

VOA

 • An Bude Taron Kwamandojin Sojojin Saman Najeriya.
 • 'Yan Jarida Sun Samu Horo Kan Labaran Karya Da Kalaman Batanci.
 • Nijar: Yau Ce Ranar Tunawa Da Muhummancin Karatu Da Harshen Uwa.