Labaran Ranar Asabar 23-11-2019
Asabar, Nuwamba 23, 2019
Labaran Ranar Asabar 23-11-2019

Leadership A Yau

 • Ganduje Ya Ziyarci Kasar Faransa Domin Kulla Yarjejeniya Da Jami’o’in Kasar.
 • Mun Yi Asarar Akalla Naira Miliyan 100 A Yinin Da Aka Kulle Babbar Kasuwar Kaduna – ‘Yan Kasuwa.

 

DW.

 • Mutane sun sake mutuwa a Teku.

 

Legit.ng

 • Mun cimma nasarori da dama a wajen aiki tare da wannan majalisar dokokin tarayyar – Buhari.

 

Premium Times Hausa

 • 2023: Buhari ya ce ba zai nemi yin tazarce ba.
 • 2023: Za mu bi tsarin jam’iyya sau-da-kafa wajen zaben dantakarar shugaban kasa don gudun kada aji Kunya – Buhari.

 

Von.gov.ng

 • Morinho Zai Samu Ladan Fam Miliyan Biyu Idan….
 • Majalisar Dattawa Ta Gabatar Da Kundurin Garambawul Ga Tsarin Haraji.
 • NAJERIYA Ba Munki Kiran Taron NEC Bane-Oshiomhole.

 

Muryar Duniya

 • CPJ ta karrama wasu jajirtattun 'yan jaridu.
 • Taro kan makomar kudin CFA Kamaru.
 • Kamaru na fargabar CAF ta sake hana ta shirya gasa a 2021.
 • An kama wasu yan kasar Belgium a Cote D'Ivoire.

 

VOA

 • 'Yan Gudun Hijiran Sudan na Zaman Dirshan a Nijar.