Labaran Ranar Asabar-26-10-2019
Asabar, 26 Oktoba, 2019
Labaran Ranar Asabar-26-10-2019

Leadership a yau

 • Kungiyar Likitoci Reshen Jihar Katsina Ta Karrama Wasu Fitattun Mutane.

 

Legit.ng

 • Tafawa Balewa ya san akwai man fetur a Arewa amma bai hako ba - Tsohon Ambasada.
 • Yanzu -Yanzu: An sako alkalin da aka yi garkuwa dashi.
 • Jerin kasashe guda 10 da suka fi ko ina talauci a duniya a shekarar 2019.

 

Premium Times Hausa

 • Najeriya na bukatar gidaje 700,000, amma gwamnati 2,3383 kadai za ta gina.
 • Safiya Ahmad ta lashe gasar Hikayata ta BBC Hausa.

 

Von.gov.ng

 • Shugaba Buhari Ya Sauka Abuja Bayan Halartar Taron Rasha Da Afrika.
 • Minista Ya Kalubalanci Matasa Da Su Samar Da Kudaden Shiga Ta Hanyar Anfani Da Na’urar Zamani.
 • Shugaba Buhari Ya Tabbatar Da Tsaron Rayukan ‘Yan Najeriya Mazauna Kasashen Duniya.
 • Najeriya Da Rasha Sun Rattaba Hannu Akan Harkokin Mai Da Iskar Gas.
 • Shugaba Buhari Yaji Dadin Mataki Na 15 A Harkokin Kasuwanci.
 • Najeriya Ta Sanya Hannu Akan Yerjejeniyar Layin Dogo Na Zamani Da Rasha.
 • Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo Ya Bukaci Kafafan Yada Labarai Su Samar Da Zaman Lafiya.
 • Najeriya Ta Bukaci Kyakyawar Hulda Da Rasha.

 

Muryar Duniya

 • 'Yan bindiga sun sace malaman makaranta.
 • Kamaru na shirin maidawa Bolere tafiyar da tashar jiragen ruwar kasar da ta kwace a baya.
 • Al’ummar Zimbabwe na zanga-zanga kan takunkuman EU da Amurka.
 • EU na zama na musamman kan zaben Birtaniya gabanin Brexit.
 • Najeriya zata dauko likitoci daga kasashen Turai da Amurka.
 • Sabon babin zumunci ya bude tsakanin Najeriya da Rasha- Buhari.
 • Najeriya zata dage haramcin da tayi kan wasu kungiyoyin agaji.

 

dw.com/ha

 • Dokokin tafiyar da addinai a Jamhuriyar Nijar.

 

VOA

 • An Sake Bude Ofishin MDD a Najeriya Bayan Harin Boko Haram.