Labaran ranar Asabar 28- 9- 2019
Asabar, Satumba 28, 2019
Labaran ranar Asabar 28- 9- 2019

von.gov.ng

 • Shugaba Buhari Ya Dawo Abuja Bayan Babban Taron UNGA74.
 • China Zata Karafafa Huldar Tattalin Arziki Da Najeriya.
 • Shugaban Majalisar Dattawa Tayi Kira Ga ‘ Yan Majalisa Akan Kasafin Kudi.
 • Kotun Shari’a Na Kungiyar ECOWAS Zata Fara Aiki Ranar Litinin.
 • Iyalan gidan Mugabe Ne Zasu Binne Shi Ba Gwamnati Ba.

 

Voa Hausa

 • Cikin Mummnan Yanayi Aka Sami Mutanen Da Aka Ceto A Wata Makarantar Islamiyya A Kaduna.
 • 'Yan Gudun Hijira 2,500 Su Ka Gudu Daga Najeriya Zuwa Niger A Rana Daya.

 

Premium Times Hausa

 • Namadi ya fi duka gwamnonin da aka yi a jihar Kaduna hangen nesa – El-Rufai.
 • Sarki Sanusi II: Damo Sarkin Hakuri, Daga Imam Murtadha Gusau.

 

Muryar Duniya

 • 'Yan bindiga sun hallaka fararen hula 8 a Burkina Faso.

 

Aminiya

 • Sai mun cimma matsaya da kasashe makwabta kafin bude iyakokin Najeriya- Shugaban Kwastam.