Labaran Ranar Asabar 28/11/2020
Asabar, 28 Nuwamba, 2020
Labaran Ranar Asabar 28/11/2020

VOA:

 • Najeriya Na Duba Yiwuwar Sake Bude Kan Iyakarta, Abin Da Ya Janyo Muhawara
 • Tsadar Rayuwa: Gwamnatin Najeriya Na Shirin Bayar Da Tallafi Kashi Na Biyu Don Tayar Da Komada
 • An Yi Jana'izar Tandja Mamadou a Nijar
 • Da Gaske Ne Jam’iyyar APC Na Zawarcin Shugaba Jonathan?
 • Ahmed Ya Ce Ba Zai Tattauna Da Jami'an Tigray Ba Yayin Da Yaki Ke Kara Zafi

LEADERSHIP A YAU:

 • Tsaron Kasa: Rundunar Sojin Sama Ta Jaddada Kudurinta Na Kare Nijeriya

RFI:

 • Najeria: Gwamnatin Kano ta fara aiwatar da tsarin ilimi dole
 • Kungiyar Al Ahly ta lashe kofin zakarun kungiyoyin Africa
 • Mayakan Tigre sun cilla roka zuwa Asmara
 • Yan Sanda sun tarwatsa masu zanga a Santiago Chili

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • KORONA: An samu karin mutum 246 da suka kamu a Najeriya ranar Juma’a.